Lyrics

(Prince Production) Bani-bani soyayya Shine shaidar sakayya, ay Kin shiga rai na ba ran da za kiyi fita Kallo guda mayi da wasa Ammah na fada a soyayya Wai ina zana dosa? So zai saka nayi batan hanya Kin sace kalbi na, saboda kin sa atamfa Daidai da tsari na, oh-oh-oh kin sa atamfa Mai haskakan rai na, saboda kin sa atamfa Kin sace kalbi na Bani dama ko sau guda in nuna wa dangi na ke Naji a jiki na ko aure za kiyi nine daidai ke Nima koda aure za nayi zabi na sai ke Na gamsu da tarbiyyar ki abar tunkawo ce Muje gaida mama (Saboda kin sa atamfa) Muje gaida baba (Saboda kin sa atamfa) O-yeah, o-yeah, muje gaida mama (Saboda kin sa atamfa) Ga kallabi ya dauro, kamshin ki ya ratsa ni Wakan ki sai an taru, mata ba zasu iya ba Dabance ke, kin basu rata-ta Kuma gwana ce ke, kin fisu yar gata Kin zama al'kyabbar mata (Mai atamfa) Ke daya kin yo banbanta (Mai atamfa) Kin tara taro don kin fesa wankan atamfa Muje gaida mama (Saboda kin sa atamfa) Muje gaida baba (Saboda kin sa atamfa) O-yeah, o-yeah, muje gaida mama (Saboda kin sa atamfa) (Mai atamfa) (Mai atamfa) Yaga-yaga yanga Yangar ki tana matukar burge ni Maza-maza duba Duba kiga kauna ta shake ni Kwata-kwata daina Sam kar ki kula wasu in dai ga ni Kin fisu lura don kin gane wankan atamfa Ke zan kira mafaka guna ki dan bani rumfa Kar kiyi sake na sagege don sakin kwai atamfa Mai atamfa Mai atamfa (Mai atamfa) (Mai atamfa) (It's Prince on the mix)
Lyrics powered by www.musixmatch.com
Get up to 2 months free of Apple Music
instagramSharePathic_arrow_out