Lyrics

(It's Dreams on the beat) It's your boy Namenj Sai watarana masoyi zan barka Sai watarana ina ma bankwana Sai watarana banson bankwana Sai watarana ina yin bankwana Ni da ke a yau muyi bankwana Sai watarana rabuwa ba mutuwa ba Yar'uwa rabin raina banson muyo rabuwa (Banson muyo rabuwa) Ni da kai a yau muyi bankwana Sai watarana rabuwa ba mutuwa ba Dan'uwa rabin raina banson muyo rabuwa (Banson muyo rabuwa) Ashe sabo yana da dadi Ammah in za'ayi rabo da zafi Gashi za muyo rabo da juna Ammah na sani ni banda laifi Ka tausaya in nayi maka laifi Kace "ka yafe" in kama gaba na Ni da ke a yau muyi bankwana Sai watarana rabuwa ba mutuwa ba Yar'uwa rabin raina banson muyo rabuwa (Banson muyo rabuwa) Ni da kai a yau muyi bankwana Sai watarana rabuwa ba mutuwa ba Dan'uwa rabin raina banson muyo rabuwa (Banson muyo rabuwa) In bake zuciya za tayi kunci Kiyo dauri kizo kiyi sassauci Watarana in da rai, rai zai baci Haka shi so yake in zai lalace Waye zaya ban ruwa mai sanyi? In sha, in samu sauki cikin raina Ni da ke a yau muyi bankwana Sai watarana rabuwa ba mutuwa ba Yar'uwa rabin raina banson muyo rabuwa (Banson muyo rabuwa) Ni da kai a yau muyi bankwana Sai watarana rabuwa ba mutuwa ba Dan'uwa rabin raina banson muyo rabuwa (Banson muyo rabuwa) Ni da ke a yau muyi bankwana Sai watarana rabuwa ba mutuwa ba Yar'uwa rabin raina banson muyo rabuwa (Banson muyo rabuwa)
Lyrics powered by www.musixmatch.com
instagramSharePathic_arrow_out