Lyrics

(Salim Smart on the beat) Haka na barki ba, jinin mu ya hadu Haka naba mu zai wuya, a barmu ni da ke Baza na barka ba, jinin mu ya hadu Raba mu zai wuya, a barni ni da kai Baza-baza, baza na barki ba Kai ne dai jari ne makura karshen kallo Kaine annuri na, matuka in ka bullo Kai ne dai zabi na, banson kayi min gwalo Ka jani jikin ka, nina zama taka Ya sahibi kai nake so Dan'uwa kai na raba Soyayya riba ce, kece fari Kin bani zumar kauna bakya gori Auren ki nake kauna kiji labari Ban yanke ayo taro aji alkhairi Baza na barki ba, jinin mu ya hadu Raba mu zai wuya, a barmu ni dake Taho kasha labari Samun ka na cika buri Yau babu mai mini gori Zama da kai alkhairi ne Ka gane kai din sirri ne Baza na barka ba Mun shaku ni da kai Ki mini kallon soyayya Zan biki ya mai tarbiyya A rayuwa muyi tarayya Mun gangara bisa gaskiya Don kinyi gadon alkunya Nina nada ki sarauniya A kan ki na zama mai jinya Baza na barka ba, jinin mu ya hadu Raba mu zai wuya, a barni ni da ka Baza na barki ba, jinin mu ya hadu Raba mu zai wuya, a barmu ni da ke
Lyrics powered by www.musixmatch.com
instagramSharePathic_arrow_out