Lyrics

Matsayin ka daban na shaida wa dukkan dangi na (Soyayya tabbas ce) Nayi imani da Allah Nayi imani da ranar karshe Nisantar ki baban aiki ne Mai jigata zuciya (Rub Master) Soyayyar ki kamar numfashi ce a cikin rai na Tsananin da nakan shiga in naso ganin ki bakya nan Wayyo kai na Dadin da nake ji in na gan ki a gefe daban ne Barkan ki da kwana Wacce nake so Wacce nake so Ga wacce nake so Wacce nake so Masoyi nane kai kuma ka dace da sarauta ta Mulki na zuciyata da zuciyar ma duk kimta Yarda ta zana baka dukan kai na sai ka alkinta Kula min da kan ka shalele na tunda ina son ka Mai wanke damuwa ta abar kauna Mai wanke damuwa ta abin kauna Tunda na tashi da safe nake ta tunanin ka Barkan ka da kwana Wanda nake so Wanda nake so Ga wanda nake so Wanda nake so Ga wanda nake so Kullum sabuwa soyayyar ki ke zama rai na Bayan kai bani da kowa na killace kai na Kwarai fagen soyayya kin kare mutunci na Wani inya kula sai in ji tamkar ga ka a gefe na Allah na kallon mu amana mu rike wa juna Alkawarin mu da kai ba mai goge shi a kirji na Wanda nake so Kai! Wacce nake so Wanda nake so Ga wacce nake so Ga wanda nake so
Lyrics powered by www.musixmatch.com
instagramSharePathic_arrow_out