Lyrics

(Rub Master) Wannan ai tamu ce Wannan ai tana da kirki Safiyya Ya abin yake ne? Wasu sun ce bata da kirki Safiyya Ni dai abinda zan ce, eh tana da mulki (eh tana da mulki Safiyya) Gimbiyar mata ce (Gata nan a doki Safiyya) Yarinya Safiyyar mata Yarinya Safiyya Lallai kin ci gari Safiyya mai kyau ce (Yarinya) Safiyya yar lele (Yarinya) Safiyya ai matan manya ce Na bata zabin ta Lallai yar baiwa ce (Safiyyan dai) Matar manya ce (Safiyyan dai) Mai alfarma ce (Safiyyan dai) Safiyya yar daddy ce Mai kasaita ce Samu guri zauna Safiyya zo kiji sauti na Waye ta taba mini ke? Suna babu yake Tasi gani, Safiyya ina wata in ba ke? Safiyya an baka (Safiyyan dai) Amana an baka (Safiyyan dai) Muna yima barka (Safiyyan dai) Yar lele ce, kaga Safiyya kar kasa ta kuka (Safiyyan dai) Sai dake kenan (Safiyyan dai) In bakya nan (Safiyyan dai) Mata basa nan (Safiyyan dai) Kin ci gari kenan (Safiyyan dai) Ke na gani rannan (Safiyyan dai) Kina ta takun nan (Safiyyan dai) Kina ta murmusawa Safiyya naga hakoran nan (Safiyyan dai) Kina yin kallon nan (Safiyyan dai) Da idanun nan (Safiyyan dai) Yan fararen nan (Safiyyan dai) Masu kaman madara Kallon sanya nishadin nan (Safiyyan dai) Wai wanene zai dauki Safiyyan nan? (Safiyyan dai) Muga gayen nan (Safiyyan dai) Ko yakai kenan (Safiyyan dai) Sai mun duba nan (Safiyyan dai) Safiyyan dai ita ce Safiyyan nan (Safiyyan dai) Son kowa kenan In ka rasa kuma shikenan (Safiyyan dai)
Lyrics powered by www.musixmatch.com
Get up to 2 months free of Apple Music
instagramSharePathic_arrow_out