Lyrics

Gidan mai waya siya a siyar masa in yazo? Kasata gara taje gaba mu duk mun tsira Gidan mai waya siya asiyar masa in yazo? Kasata gara taje gaba mu duk mun tsira Maganar mai ne masa zana tino mai (sai kun zo) Amma wasu in suka ja asakar mai (sai kun zo) Gyada inta nuna ashe da ruwan mai (sai kun zo) A gidan mai masu siya a zuba masu in sun zo Farin mayi bashi kama da bakin mai (sai kun zo) Bakin mayi bashi kama da farin mai (sai kun zo) Kashigo kaima in yasiya kusayar mai (sai kun zo) Kasata tayi gabansu wajen mai (sai sun zo) Gidan mai waya siya asiyar masa (sai sun zo) in yazo? Kasata gara taje gaba mu duk mun tsira Ashe ba daga nan (dagaske ashe ba daga nan ba) Na zaune ai baiga gari ba (na zaune ai baiga gari ba) Zanta fada ban gajiya ba (nima zan ta fada ban gajiya ba) Baza'a rusata dani ba (kasata baza'a rusa ta dani ba) Ni banga dalilin barna ba (nima banga dalilin barna ba) Wai don bamu saba da wuya ba (yan gata bamu saba da wuya ba) Sai dai wani sashin basu so ba (nasan wani sashin basu so ba) Saisaita kasa bada zato ba (saisaita baza so ba) Tallafi ashe bashi da riba (subsidy ashe bashi da riba) Bazai rasa gurgunta kasa ba (da shi ke gurgunta kasar mu) Lala lala lala lala lala lala lala la la Tiridi tiridi tiridi tiridi rititi In bayka da Imani Sai mu saka ka a mizani kaima Gyra kasa nuni Wanan yafi ga mai halin girma Toh yanzu mu hau tsani Don tsayuwa akace samun dama Ransu yana muni Sun san nan gaba kifi na koma Gidan mai waya siya asiyar masa in yazo Kasata gara taje gaba mu duk mun tsira Gidan mai waya siya asiyar masa in yazo Kasata gara taje gaba mu duk mun tsira
Lyrics powered by www.musixmatch.com
instagramSharePathic_arrow_out