Music Video

Sauti (feat. Ado Gwanja)
Watch {trackName} music video by {artistName}

Featured In

Credits

PERFORMING ARTISTS
Umar M Shareef
Umar M Shareef
Performer
COMPOSITION & LYRICS
Maishadda Global Resources
Maishadda Global Resources
Songwriter
PRODUCTION & ENGINEERING
Abdulaziz Adamu Abubakar
Abdulaziz Adamu Abubakar
Post-Production Engineer

Lyrics

(Su-su-sultan) (Haba zance ne kawai) Hayyah (Sama Gwanja) Sun dauka sun ci bagas An gwabza sunyi ragas An watsa, sun bi gari da kallo garin bididis (Shamuwa bana ba harka, an tsure anga ruwa) (Hayyah, haba) (Kai! Hirr!) Sun dauka mun ci kasa Kuma mu da Allah munfi kusa Komai zasu fadi mana karya ce tabi ruwa (Karya ce tabi ruwa) Hayyah (Hayyah) (Hayyah, hayyah, garin bididis) Sautin ganga na jiyo Har wancan shi ta biyo (Har wancan shi ta biyo) Idan nace maku anci gari da yaki jarmai na tuno Kifi ke jure iyo Hanyar kogi na biyo Koda ma naji anyi batun ka kofi randa na tuno Asha ruwa, a koma aiki tun wuri (Asha ruwa, a koma aiki tun wuri) (Hutu ba namu bane Gwanja) (Muje zuwa kawai) (Ayyiyir-yiyir-yiyir-yiyir-yiyir) (Yiyir-yiyiri-yiyiri-yir, ayyah) Sarki Allah ka hana mu guda daya (Wuta) Ka bamu guda daya (Aljannah) Ka raba mu da yan daya (Ameen) Inda wake, zan dauki guda (Eh mana) In kyale gaba daya (Ah!) Mai zan yi da gujjiya? (Mai zan yi da gujjiya? Babu) Toh bara kuji gujjiya ba kanya ba (Ba kanya ba) Kuma kankana ba gwanda ba (Eh mana) Haka shi wuri ba ce tsaba ba Tsuntuwa ba sata ba (Tsuntuwa ba sata ba) Hayya, haba Turmi ya cashi tsaki (A banza, a banzazza) Talaka ya girma sarki (A banza, a banzazza) Wai don kaska ta zagi kifi (A banza, a banzazza) Daki babu murfi (A banza, a banzazza) Barazana babu karfi (A banza, a banzazza) Ba yabo babu fallasa (Eh) Haka suke gaya mana (Kai!) Kaf a cikin su banda Allah ba wanda ke mana (Ai ba yabo babu fallasa) (Mu haka suke gaya mana) (Kaf a cikin su banda Allah, waye yake mana?) Kai ashe ba wani wanda ke mana (Ba wani wanda ke mana) Aikin bai kai haka ba Allah ke kai shi gaba Lai-lai-lai mun ci gari da yaki maririyari (Aikin bai kai haka ba) (Ai Allah ke kai shi gaba) (Kuma lai-lai-lai mun ci gari da yaki maririyari) Aikin babbar jaka Kullum dauka da saka Barke shine ajalin ka mugu tari-riyari (Uhumm, uhumm) Mugu tari-riyari (Uhumm, uhumm, uhumm, Maririyari) Allah kora mana yan adawa (Maririyari) Sannan ka hana mana yin dagawa (Maririyari) Kullum muyi ta zaga gari da shewa (Ha-ha-hay!) Anan mun hadda saura tilawa (Maririyari sama) Aikin bai kai haka ba Kuma muma bamu san haka ba Daga kaji ance horon Alhaji mune rainon Hajiya (Sultan with the beat baby)
Lyrics powered by www.musixmatch.com
instagramSharePathic_arrow_out