Lyrics

Mahamud Mg on the beat Buga mini tambari zanyi tsokaci Komai da lokaci nai, da gaske Na danyi tanadi babu adadi Don kara gargadi a ɗauki Idan duniya ashe sai da bandashe Yau zamu rakashe da maggi Duniyar nan ba mazauna bah Wanda ka so bai maka kauna bah Lahirar mu ita muke dubah Masu dakon sharri bakuyi dace bah Allah kare ni bazana butulce bah Ni wanda ya soni da son shi nake kwana Allah kaso mu Komai ka bamu Ba don halin mu ba Kasa aji mu A kaunace mu Duk ayarin mu Yau rabbi gamu Mun zo da kanmu Fata kaji mu Kare mu ga nuna zamba Ga yan uwanmu Zai zanma tsara gare mu Kowa zai so ka so shi Yau rayuwa ce A hakan muka tsinci kanmu A ciki wasu zasu so mu Don kudi garemu Wasu kumah su aibata mu Wasu zasuyi mana kyauta Don suje su furta Don cin fuska gare mu Wasu kumah su so mu dan Allah Su addu'a fah abun da zasu bamu Mu wanan ya ishe mu Tunda kunka so mu Kuka ce kunji zaku yi mu Duk sanda wanin mu ya fito A haka zaku so shi Ko ba komai garemu Allah sarkin sarauta Shi ke da iko Ya aje wani wani ya dauka Duk wani aiki da zakai Toh ka kama allah Zakaga cigaba gare ka Nima yau waka nake A ciki aka sani Gashi ina dada daukaka Ba boka babu tsubu Ni na rike Allah Allah shine mai duka Allah kare mu yan tsiya Masu ci da addini Ka basu shiriya Wasu masu bakar aniya Rokona mai duka Suma da basu shiriya Duk wanda ya kama hassada Rokona mai duka Shima bashi shiriya Duk wani mai kauce hanya Allah ina bara Da a bashi shiriya Nima mai laifi ne Allah na roke ka Fatana a bani shiriya Hanya daya muyi ta tafiya Mu zamo daya babu wariya Duka musulmi na duniya Allah na roke ka Ka bamu shiriya Eh Allah a bamu shiriya Ahh
Lyrics powered by www.musixmatch.com
instagramSharePathic_arrow_out