Lyrics

Rub master Na gane kece matsayar zance Sai dake zan cika buri Kece farko kuma karshe, tushen labari Koda aure mukayi dake Ba nai miki kari Dan kece makura Mai samar min duk natsuwa Zo muyi soyayya Mu dau anniyar abadan zamuyi rayuwa Karki jayaya In kika mun hanta zatai kaduwa Ni dai kauna Ta kama ni to ya zanai hanuwa? Don kece linzamin Lissafina kece dai Don kece linzamin Lissafina kece dai Faka-faka so ya kama ni Laga-laga kuma ya more ni Yai mini wani sabon rauni Na rikide ya canja ni Bana ji bani gani Ko a ina sai in ga ka Kai ne dai zabin rai Ko a gida zan nuna ka Menene me zai sa? In so wani in ga ka Ni Kai kai zanwa tarba Soyayyar ka tamin yalwa Don ka ban na kurba Nasha tai gamsarwa Kuma banyi nadama ba Rai na kai kamawa Tauraro na kaine dai A labarina kai ne dai Lissafina Girma-girma ne Amma Allah shine mai girma Ko wanene in ya taba ki, dani za yayai fama Koda shine, zaki ko giwa ko ingarma Bana shakka koda raina za'ai karewa Kyauta-kyauta ce Amma kyautar Allah itace dar Ni kai ya bani A so na sam hanya ta tai dodar Ba mai raina ni Don kaine daya goge dubu tamkar Nidai na samu, ka zama nau ba mai iya kwacewa Tauraro na kaine dai A labarina kai ne dai Lissafina kece dai Tauraro na kaine dai Lissafina kece dai
Lyrics powered by www.musixmatch.com
instagramSharePathic_arrow_out