Lyrics

Uh alakar mu muyita a tare alaka ah Kuga makiyanmu subar mu atare alaka ah Uh abinda ilahu duk ya hada, ashe wani baya canzawa Zaman mu a tare babu fada, isa yarda da dubawa Jini 'daya ya wuce wasa, alakar bata yankewa Zaifi rike alakar mu, kar makiya su watsa mu Oh, wo, wo, wo, wo, oh wo, wo, wo, wo Oh, wo, wo, wo, wo, oh wo, wo, wo, wo Uh alaka muyita dan Allah Ba izza ba kokwa dan daula Alaka ta zarce harkalla Ko tilas da sanya bulala Rabbi ya hada wa zaya raba? Ajiyar ilahu bata tabu ba Masu sa ido kuma karku taba Inka 'kiji gani kwa baza ka 'ki ba Oh, wo, wo, wo, wo, oh wo, wo, wo, wo Oh wo wo wo wo, oh wo wo wo
Lyrics powered by www.musixmatch.com
Get up to 2 months free of Apple Music
instagramSharePathic_arrow_out