Lyrics

Zamanga Alaka aa ah Alaka aa ah Alaka aa ah Alaka aa ah Alakar mu bata 'karewa Alakar mu kar ta zama gaba Alakar mu tayi dacewa Alakar mu kar mu yada ta Oh alakar mu bata 'karewa Alakar mu kar ta zama gaba Alakar mu tayi dacewa Amanar mu kar mu yada ta Ah da junan mu kullun muna tare Tsakanin mu babu 'daya bare Aminci cikin mu ya tare Komai namu zaya zama tare Alakar mu ta wuce wasa Tsakanin mu babu sa insa Kyautatawa kawai muke gasa Mu dage mukara nunawa Ah aa ah Uh mm uhm La la la la la lah aa ah Allahu shine ya hada mu Ya 'karfafemu da junan mu Tayaya za'a ji kanmu Hadin kanmu shine jigon mu Nashaida kuma ku shaidawa Alakar mu tafi aunawa Bamu gina bisa ga san rai ba Zumunci shi muka inganta Ho oo oh ho Ha aa ah ah ah ah Ho oo oh oh On the mix by Zamanga
Lyrics powered by www.musixmatch.com
instagramSharePathic_arrow_out