Listen to Da Yarda (feat. Hairat Abdullahi) by Salim Smart

Da Yarda (feat. Hairat Abdullahi)

Salim Smart

Afro-Beat

2,976 Shazams

Lyrics

Da yarda a so ke daurewa da juna sai ai sabawa In na bude idanuna koko na rufe ke dai naka hange Na fada soyayya tun tuni kaunar ki tai mini zarge Zuiciya ta na tsaida ta ni akan kaunar ki na dage Nai nisa a so ba ni jin kira balle ma har nayi waige Zana fado tarihi na Kece farkon labari na Kadaichi ya kare tunda a yanzu gamu a tare Nai sa a na morai zan shiga jeri na amare Mataki na haurai zan taba daki na na aure Na shirya tsaff na alkinta Na zauna ko babu jerai Da kai nafiso muyi tarewa Mu rayu cikin shawkin kauna Na kwashe in har zaya fita Da rayuwa nasan muna da rabo Idan kaga ai kukan rabuwa Ka bincika zaka ga akwai sabo Indai akwai so akwai shakuwa Kai kadai zanayi wa yabo A kaunar ka bani chanjawa Ina nan ko za ai man zambo Hadin mu da kai shi ne dai dai A barni da kai zabin rai na Rike amana sillar halali Bani barin ki a ko wani hali Damu aka ke kwatanta misalai Ina da kai to na wuce gori Matso kazo kaji labari Da zaya sa kayi annuri Zance naso tari tari A cikin so da alkhairi Bani da zabi in ba kai ba Ka zamto mahadin rai na Salim Smart on the beat Da yarda a so ke daurewa da juna sai ai sabawa
Lyrics powered by www.musixmatch.com
instagramSharePathic_arrow_out