Lyrics

Oh-ohh Dan alewa Dan almajir' masu dawdawa Ahh Dan alewa Dan almajir' Masu daw dawa Nayi wanka Nayi wanki Na dauko mai zani shafa An ce Zaria za a kai ni Indai Zaria za a kai ni Firar doya bazan iya ba Ahh Dan alewa Dan almajir' Masu daw dawa Saurayina Ga batu na Sokoto din da kake bayani In dai Sokoto zaka kai ni Ba zan dau buchi a tsaraba ba Ahh Dan alewa Dan almajir' Masu daw dawa Na amince Zan kasan ce Zama da kai Har in kai ga tsufa An ce Borno zaka kai ni Indai Borno zaka kai ni Burabisko nan ban iya ba Ahh Dan alewa Dan almajir Masu daw dawa Zanyi aure Dan na more Ana kitso anga musifa Sai naji Lagos za a kai ni Indai Lagos zaku kai ni Bazan iya cimar amala ba Ahh Dan alewa Dan almajir' Masu daw dawa Tun a farko So na dauko Kaunar ka na rufe kowa An ce, "Bauchi za a kai ni" In dai Bauchi za a kai ni Hidimar masa ba yar kadan ba Ahh Dan alewa Dan almajir' Masu daw dawa Mai karatu Na kau bautu Ciwon can da nake misali An ce, "Katsina zaya kai ni" Indai Katsina za a kai ni Surfen dawo ni bazan iya ba Ahh Dan alewa Dan almajir' Masu daw dawa Nayi alwalla Zanyi sallah Na hau daduma a palour Kano naji an ce za a kai ni Indai kau Kano zaku kai ni Bandashi na gurasa ban iya ba Ahh Dan alewa Dan almajir' Masu daw dawa Nafito gida Da kawata Shoprite zamu muje mu huta Sai naji Lafiya za a kai ni Indai Lafiya za a kai ni Madidi bazai sa nai kiba ba Ahh Dan alewa Dan almajir' Masu daw dawa Oh-ohh Dan alewa Dan almajir' masu dawdawa Oh woah Dan almajir' Masu dau dawa
Lyrics powered by www.musixmatch.com
Get up to 2 months free of Apple Music
instagramSharePathic_arrow_out