Music Video

Kalata (feat. Hairat Abdullahi)
Watch {trackName} music video by {artistName}

Featured In

Credits

COMPOSITION & LYRICS
Sultan Babandala
Sultan Babandala
Songwriter
Hairat Abdullahi
Hairat Abdullahi
Songwriter

Lyrics

(Sugar on the beat) Kauna ta kai kauna Yarda tai yarda Kece kalata yarinya mai tsada Kauna ta kai kauna Yarda tai yarda Ni kai nake so dan yaro mai tsada Kyakkyawa ce ke karshen zabi na Kece mai kare ni rigar karfe na Kyakkyawa dole a bata wuri mai kyau zo zauna Kenan kece ending, karshen zabi na Toh bari ma kiji dai, kin saitan lissafi na Duk wani dogon buri na ajiye kece nasara ta Ko mene naji yayi min, kenan kai ke zaune Sai da naje ni gidan ku na gane kai mai tarbiyya ne Idan kaga nayi fushi kamin uzuri watakil wataran kishi ne Don daga kan ka nasan cewa sabo da maza jari ne Idan kaga an kawo ni toh ka kai linta a gini ne Karshen magana in ga gidan mu daya shine riba ta Da so samu ne In shaida wa mutane Cewa samun mata ya ke babban aiki ne Da so samu ne In shaida wa iyaye Idan ba kai ba a kaina kar su karbi kudin ko waye Da so samu ne In shaida wa mutane Cewa samun ka a kwance cikin raina riba ce Kauna ta kai kauna Yarda tai yarda (Mix) Ni kai nake so dan yaro mai tsada (Musax Mix)
Lyrics powered by www.musixmatch.com
Get up to 2 months free of Apple Music
instagramSharePathic_arrow_out