Music Video

Na Zaune (feat. Salim Smart & Hairat Abdullahi) Lyrical Video]
Watch {trackName} music video by {artistName}

Featured In

Credits

PERFORMING ARTISTS
Prince na kasheep
Prince na kasheep
Performer
Hairat Abdullahi
Hairat Abdullahi
Lead Vocals
Salim Sadiq
Salim Sadiq
Lead Vocals
Ibrahim Bappah
Ibrahim Bappah
Background Vocals
COMPOSITION & LYRICS
Hairat Abdullahi
Hairat Abdullahi
Songwriter
Salim Sadiq
Salim Sadiq
Songwriter
Ibrahim Bappah
Ibrahim Bappah
Songwriter
PRODUCTION & ENGINEERING
Prince na kasheep
Prince na kasheep
Producer

Lyrics

(Prince production) Yadda na zau ne ba zai ga gari ba Haka ma mai so bai ga zama ba Daga zuciyar yaro-babba Babu inda bai samu guri ba So taimake ni ki ban yarda Dan guna kinfi kudi tsada Kinga dashen da ki kai mini yai huda Na ritsina a ga banki kamar wada Ni dai kin min Na gama karkare zabi na Kece farko Karshe kinji muradi na Ke da gani na Kin san na gama kamuwa A rai da jiki na Sanki yana dada yaduwa Tun a mafarki muka kai Ga matakin shakuwa Kuma dana farka Muka daura so yayai kuluwa Ba dabara Shigar so bazaka tare shi ba Akwai lalura Cire shi baza kayi yanzu ba Ina gadara dake dan banga irinki ba Diri da sura, mata basu dara ki ba Ka zamana dirmi sha daka Labule sirrin cikin 'daka Inda ka kirani dole zan zka Kai mai mukami ne Kin tafi da zuciyata duka Dolene na miki wasu baituka Cikin amon dazanayo na raka Kalmomin sone Na baka kai na Jinin mu dakai yayai haduwa Taho mu zauna a tare mu kare rayuwa Domin kai min Na gama karkare zabi na Kaine farko Karshe kaji muradina Ku mini uzuri Bani jin bari Nayi nazari Abin da hadari In dai na bari Duk na rasata zan shiga damuwa Nima kai min Na gama karkare zabina Kaine farko Karshe kaji muradina Na gama karkare zabina Beat Amjad record
Lyrics powered by www.musixmatch.com
Get up to 2 months free of Apple Music
instagramSharePathic_arrow_out