Lyrics

M Uncle ne (Sultan with the beat baby) Zaurawa Kidan zaurawa ne Zaurawa Ai suma matane Zaurawa Kidan zaurawa ne Zaurawa Ai suma matane Zaurawa Kidan zaurawa ne Zaurawa Ai suma matane Zaurawa (Allah Yana sonku) Zaurawa (ku annabi na sonku) Zaurawa (mudin bamu kyamar ku) Zaurawa (M Uncle gaisheku nayi) Zaurawa Kidan zaurawa ne Zaurawa Ai suma matane Wani girma (sai macen kirki) Iya wanka (dai jawarar kirki) A fage na shari'a Jawara wara tasan hakki Tasan yau da gobe Tasan Allah ke badawa Ah Zaurawa Matane Zaurawa Ai suma matane Ni nasani tabbas Jawara tasan hanya A zaman a na aure (Zawara ta iya soyayya) Kai babu karya jawara Tana da alkunya Ita tasan akwai da babu Sirri ban boye ba Ah Mamar-mamar Masu kyamar jawara Wanan kuma sun kafsa Shi aure rai ne Wanda ihahu ya busawa Wasu kaddara ne Wasu kuma mazan sun kasa Amma sai adinga kallon Jawara bata son zaman aure Ah Mamar-mamar Ai suma matane
Lyrics powered by www.musixmatch.com
Get up to 2 months free of Apple Music
instagramSharePathic_arrow_out