Credits
COMPOSITION & LYRICS
M Uncle
Songwriter
Lyrics
M Uncle ne
(Sultan with the beat baby)
Zaurawa
Kidan zaurawa ne
Zaurawa
Ai suma matane
Zaurawa
Kidan zaurawa ne
Zaurawa
Ai suma matane
Zaurawa
Kidan zaurawa ne
Zaurawa
Ai suma matane
Zaurawa (Allah Yana sonku)
Zaurawa (ku annabi na sonku)
Zaurawa (mudin bamu kyamar ku)
Zaurawa (M Uncle gaisheku nayi)
Zaurawa
Kidan zaurawa ne
Zaurawa
Ai suma matane
Wani girma (sai macen kirki)
Iya wanka (dai jawarar kirki)
A fage na shari'a
Jawara wara tasan hakki
Tasan yau da gobe
Tasan Allah ke badawa
Ah
Zaurawa
Matane
Zaurawa
Ai suma matane
Ni nasani tabbas
Jawara tasan hanya
A zaman a na aure
(Zawara ta iya soyayya)
Kai babu karya jawara
Tana da alkunya
Ita tasan akwai da babu
Sirri ban boye ba
Ah
Mamar-mamar
Masu kyamar jawara
Wanan kuma sun kafsa
Shi aure rai ne
Wanda ihahu ya busawa
Wasu kaddara ne
Wasu kuma mazan sun kasa
Amma sai adinga kallon
Jawara bata son zaman aure
Ah
Mamar-mamar
Ai suma matane
Lyrics powered by www.musixmatch.com