Lyrics

(Daina kuka amarya) (Daina kuka amarya) (Sadiq Saleh's production) Aure ba mutuwa ba Aure ba mutuwa ba Share hawayen ki (amarya) Dan Allah daina kuka (amarya) Dan Allah daina kuka (amarya) Idan kina yin kuka (amarya) Zaki sani kuka amarya Dan Allah daina kuka (amarya) Dan Allah daina kuka (amarya) Idan kina yi kuka amarya Zaki samu kuka Doka ta rabbi Allah amarya Gidan ki zaki kwana Kin chanza ahali Kin chanza yan uwa Sanan kin chanza suna Kin bani tausayi Kewar ki zamuyi Gaki kina bankwana Kuka ki daina yi Idan kina yi zamuyi Ki daina yin kuka Amarya share hawayen ki Gaki gaban yayan ki Gaki gaban masoyan ki Gaki gaban abokan ki Murna kawai suke miki Aure ya chanza sunan ki Allahu shike yake mulki Amarya Dan Allah daina kuka Dan Allah daina kuka Idan kina yin kuka amarya Zaki samu kuka Kin zama Kin zama dauko hula Biyaya gun agonki Kin zama dauko riga Ki rike addininki Amarya ga agonki (amarya) Fada mishi sirrin ki (amarya) Ki godewa Allanki (amarya) Yau kin cika burin ki (amarya) Burin mu kuma angonki (amarya) Ya zama alkairin ki (amarya) Bauta ta Allah aure Dan Allah daina kuka (amarya) Dan Allah daina kuka (amarya) Dan Allah daina kuka (amarya) Dan Allah daina kuka amarya Karki samu kuka amarya
Writer(s): M Uncle Ktn Lyrics powered by www.musixmatch.com
Get up to 2 months free of Apple Music
instagramSharePathic_arrow_out