Music Video

Gidan Sarauta (feat. Auta mg Boy)
Watch {trackName} music video by {artistName}

Credits

COMPOSITION & LYRICS
Auta Mg Boy
Auta Mg Boy
Songwriter

Lyrics

Duniya Bata min dadi kukan zuciya Yaki ya tsaya Duniya Batai min dadi kukan zuciya Duk ya tsaya Gidan Sarauta Gidan Sarauta Gidan Sarauta Gidan Sarauta Gidan sarautar ki Zuciya ta ne fadar ki Ba misalin ki Har yau na kasa canza ki Rai jiki baki Sunyi kadan su auna ki Matsayin da na baki Kwakwalwa ta kasa manta ki Tambaya nake wa kaina Da girma na Ina ne so zai kai ni ya yada ni? Gidan Sarauta Gidan Sarauta Gidan Sarauta Gidan Sarauta Yadda naka ji raina Kamar ya fice daga ruhi na Naji sanadin kauna So tabbas zai iya kada ni Hankali na ya karkata Zuciya ta, ta jakata Baki ya kasa ambata Yadda so ya kama ni Gidan Sarauta (Gidan Sarauta) Gidan Sarauta (Gidan Sarauta) Gidan Sarauta (Gidan Sarauta) Gidan Sarauta (Gidan Sarauta) Gidan Sarauta (Gidan Sarauta) Gidan Sarauta (Gidan Sarauta) Gidan Sarauta (Gidan Sarauta) Gidan Sarauta (Gidan Sarauta) Na kasa boye soyayya Hankali ya bar hanya Kwallar ido na ta kwaranya A kanki ne Ya zanyi ne? In jure In tankwara shi in kore Matuntaka ta in kare Ko aibu ne? Tun ran gini Tun ran zane Na mace sanadin so ne Zani kyale halak dan kunya Gidan Sarauta Gidan Sarauta Gidan Sarauta Gidan Sarauta Gidan Sarauta Gidan Sarauta (Gidan Sarauta) Gidan Sarauta (Gidan Sarauta) Gidan Sarauta (Gidan Sarauta) Gidan Sarauta (Gidan Sarauta)
Lyrics powered by www.musixmatch.com
instagramSharePathic_arrow_out