Top Songs By Maishadda Global Resources
Credits
COMPOSITION & LYRICS
Auta Mg Boy
Songwriter
Lyrics
Duniya
Bata min dadi kukan zuciya
Yaki ya tsaya
Duniya
Batai min dadi kukan zuciya
Duk ya tsaya
Gidan Sarauta
Gidan Sarauta
Gidan Sarauta
Gidan Sarauta
Gidan sarautar ki
Zuciya ta ne fadar ki
Ba misalin ki
Har yau na kasa canza ki
Rai jiki baki
Sunyi kadan su auna ki
Matsayin da na baki
Kwakwalwa ta kasa manta ki
Tambaya nake wa kaina
Da girma na
Ina ne so zai kai ni ya yada ni?
Gidan Sarauta
Gidan Sarauta
Gidan Sarauta
Gidan Sarauta
Yadda naka ji raina
Kamar ya fice daga ruhi na
Naji sanadin kauna
So tabbas zai iya kada ni
Hankali na ya karkata
Zuciya ta, ta jakata
Baki ya kasa ambata
Yadda so ya kama ni
Gidan Sarauta (Gidan Sarauta)
Gidan Sarauta (Gidan Sarauta)
Gidan Sarauta (Gidan Sarauta)
Gidan Sarauta (Gidan Sarauta)
Gidan Sarauta (Gidan Sarauta)
Gidan Sarauta (Gidan Sarauta)
Gidan Sarauta (Gidan Sarauta)
Gidan Sarauta (Gidan Sarauta)
Na kasa boye soyayya
Hankali ya bar hanya
Kwallar ido na ta kwaranya
A kanki ne
Ya zanyi ne? In jure
In tankwara shi in kore
Matuntaka ta in kare
Ko aibu ne?
Tun ran gini
Tun ran zane
Na mace sanadin so ne
Zani kyale halak dan kunya
Gidan Sarauta
Gidan Sarauta
Gidan Sarauta
Gidan Sarauta
Gidan Sarauta
Gidan Sarauta (Gidan Sarauta)
Gidan Sarauta (Gidan Sarauta)
Gidan Sarauta (Gidan Sarauta)
Gidan Sarauta (Gidan Sarauta)
Lyrics powered by www.musixmatch.com