Lyrics

Ad nusic studio Babu wacha takeyi min abunda kikeyi min Kullum soyayyarki sabuwa take dawo min Babu waccha ta nuna min abunda kike nuna min Kullum a cikin zuci sabuwa kike dawo min Ina yawan jinya Rashin ki a kusa da ni Dan na sabama zuciya in ba ki babu ni Lumfashin ki najin zani ji wani launi Ko tafiyar ki naji zan tuna wani kalmi Da allamu lallai so ya kama ni So ya kama ni Ahh, ha-ha-ha Umm Allah ne ya kawo ki garin domin gyara Ba yin kaina bane ki saurara Zuciya da tai kora gashi kin wanke Kin maishai ta sabuwa irin ta yara Ban san ta waccha hanya ba zan biya ki Sai dai nai addu'a ko zata zo garai ki Domin kin yi nisa na daina ganinki Ko mafarkin ki inyi ya zama min aiki Ki yarda in ganki, in kin saurara Kar ki mamaki, kinji Allah zai gyara Kuka nake inayin gunji, hawayai sune suke ta kurara Soyayya batasa ayi chanji iyayyai Komai suka ce ka saurara Komai suka ce inyi shi zan ko bana so Haka Allah ya tsara Na rasa mi zan fada miki ne ki saurara Na rasa mi zan gaya miki ne ki saurara Ni dai wallahi ina san ki amman banda dubara Ance ko kukan jini zanyi sai dai inyi in kara Ahh-ha-ha-ha (Ahh-ha-ha-ha)
Lyrics powered by www.musixmatch.com
Get up to 2 months free of Apple Music
instagramSharePathic_arrow_out