Lyrics

Hubbi-ii-ii-ii-ah Hubbi La-la, hubbin so zahiri Har yau ban samo wace zan so ba Baban yaro nake Yan mata kowace ni take duba Wani in zai furci Zai fadi abinda yake mai dadi Karya bata wuya nagane hakan ku fahimci zancena Eh zan fido furci sarari sako ne zan cikin hikima Kamala shike sa a taro bako cikin girma Auta na maza nake, mata kowace ni take nema Wata na jiji da kai Dama ki bari matsayinki bai kai ba Mai yi baya fada Sai dai kaga har ya aikata sarari Mata ko daban-daban ne Ko wace da ajin ta ba fari Wata na ajin farko Wata ko ta zarce wa yan kore Ni ba sai na fada ba Amsar na gare ku yan kallo Kowa yayi zagi a kasuwa Yasan wanda yake na gano Wanda ya tabo ni ya taba zafi Wai borkono Ni na wuce tsararki Dukan manufofinki na gano Ni bazan so ki ba In zan aure sai na zabi kyakkyawa (Sai na zabi kyakkyawa) La-la, hubbin so zahiri Har yau ban samo wace zan so ba Baban yaro nake Yan mata kowace ni take duba Zancen da kake fadi Daga ji kowa yasan kai karya Kyawun 'ya mace Nice kat daga kaina ai baya Nice mace mai aji ga ido Gashina har gadon baya Makaranta nai fice Har cikin gari na zama sha kallo (Sha kallo) Kowace shine ma, shine ma Kema kin fadi a baya Maza chanza madubi Dan na gidan ku tabbas yayiyo karya A cikin kyawawa babu ke Abokai ko nayi karya? Basa fadi gaskiya ba Nasan dole su goya ma baya Hubbin so zahiri Har yau ban samo wace zan so ba Baban yaro nake Yan mata kowace ni take duba Ni tunda nake 'da namiji bai taba furtan wanga zance ba Watakila kawaici sukeyi miki kinga ni ko bazan yo ba Kaima kyawun ne da kai? Na dubaka tatas ban gano ba A hakan kika gani kinka kyasa Zancen ki bazana karba ba Wani in zai furci Zai fadi abinda yake mai dadi Karya bata wuya nagane hakan ku fahimci zancena Hubbin so zahiri Har yau ban samo wace zan so ba Baban yaro nake Yan mata kowace ni take duba
Lyrics powered by www.musixmatch.com
instagramSharePathic_arrow_out