Music Video

Featured In

Credits

COMPOSITION & LYRICS
abdulkadir tajuddeen
abdulkadir tajuddeen
Songwriter

Lyrics

Babban yaro naki ne ni Zan yi rawa da kidan ki a fili Babban yaro taka ce ni Zan yi rawa da kidan ka a fili Ki sa dani sahun farko na mika hannuwa Kimin kira cikin iko ban toshe kunnuwa Kula ni kar kice a'ah zan kasa moruwa Kice dani kina sona za nayo rawa Idan ko kin ki zan fada can cikin ruwa Na tabbata a kan son ki zan bada rayuwa Oh ho-oh Ah ha-haa Haa-ah Zancen ka yayi min karko, na amsa maka Wannan shine karon farko, da zan bayyana maka Ko zata zamo kalar karshe, sai na furta maka Muyi zama cikin dadi, soyayya zan maka Da lalama zan nuna maka kauna Nayi karo da gwani a masoya Zaki girman sa ya kai Dole ne a kira shi sarki Haduwar mu na kauda son kai Don kota ina wallah kin kai Na tabbata ke kadai ce gwana ta mai sa zuci kaikai Kece kika tattare hankali na kin mai dashi gu dai Sannan kika ban kula da soyayya na zarce wa dai-dai Sannan kika zare dukan damuwa Babban yaro taka ce ni Zan yi rawa da kidan ka a fili Nasan da kai a tun farko ban rike hannuwa Zaman mu zaya yo karko sam babu rabuwa In sha Allahu ni da kai so zai ta karuwa Babban yaro na mai masoya tururuwa Al'adar Hausawa mun rike bata faduwa Na gaskata kaine nawa babban yaro Na ambata kaine nawa baka da kwauro Na tabbata sam-sam baka mini horo Kan soyayya Soyayya, ah-haa Babban yaro naki ne ni Zanyi rawa da kidan ka a fili
Lyrics powered by www.musixmatch.com
instagramSharePathic_arrow_out