Lyrics

Ba dan da kai ba bazan koma gida ba Ke dayace na yarda muyi soyayya Ni burina bai wuce in sameki ba Kai dayane na yarda muyi soyayya Ni burina bai wuce in sameka ba Ke dayace ta gaske muyi soyayya Burina baiwuce in sameki ba Sabo bai zama silar samun damuwa A zamana dani dake zan dada karuwa Kiba zuciya kulawa kar tayi rawa Kizam maganin kishi ce mini garuwa Wutar so da kaunarki na dada ruruwa Duk bayan sakan banki naganki ba Dakai nazo dakai zan koma gida A sumul kalau a hanyar ba gargada Tafiya dakai dole inyi da rankwada Ban kunnuwanka mai so inma rada Kantu kake bukata ko kuma gyda Inba zantukanka ba bazan gamsu ba Tilas na bayana naci ganimar soyayya Nauyi a gingina na agareki na shirya Ina gaza akan haka to babu soyayya Zan baki duk kulawa na fitar dake jinya Kauna ta gaskiya a ciki babu jayaya Maganar mu dake na nan koda an duba Kamanni mu ni dakai sun koma daya Halayenmu ni dakai sun juye daya Lissafi idan anai dole asa daya Tilas na bayanaka a lamba daya Hadari ka zama ni nazama walkiya Koba a sanmu ba ba'a waremu ba
Lyrics powered by www.musixmatch.com
Get up to 2 months free of Apple Music
instagramSharePathic_arrow_out