Lyrics
Ba dan da kai ba bazan koma gida ba
Ke dayace na yarda muyi soyayya
Ni burina bai wuce in sameki ba
Kai dayane na yarda muyi soyayya
Ni burina bai wuce in sameka ba
Ke dayace ta gaske muyi soyayya
Burina baiwuce in sameki ba
Sabo bai zama silar samun damuwa
A zamana dani dake zan dada karuwa
Kiba zuciya kulawa kar tayi rawa
Kizam maganin kishi ce mini garuwa
Wutar so da kaunarki na dada ruruwa
Duk bayan sakan banki naganki ba
Dakai nazo dakai zan koma gida
A sumul kalau a hanyar ba gargada
Tafiya dakai dole inyi da rankwada
Ban kunnuwanka mai so inma rada
Kantu kake bukata ko kuma gyda
Inba zantukanka ba bazan gamsu ba
Tilas na bayana naci ganimar soyayya
Nauyi a gingina na agareki na shirya
Ina gaza akan haka to babu soyayya
Zan baki duk kulawa na fitar dake jinya
Kauna ta gaskiya a ciki babu jayaya
Maganar mu dake na nan koda an duba
Kamanni mu ni dakai sun koma daya
Halayenmu ni dakai sun juye daya
Lissafi idan anai dole asa daya
Tilas na bayanaka a lamba daya
Hadari ka zama ni nazama walkiya
Koba a sanmu ba ba'a waremu ba
Lyrics powered by www.musixmatch.com