Lyrics

Ahmadu Delta ne Niger ni zana kwana Ni Agadez zana kwana Niger ni zana kwana Zana kwana Ni Agadez zana kwana Na nemo rakumi na Niger ni zana kwana Zana kwana Idan na samo shi Sai naje Tahoua Chan na kwana Niger ni zana kwana Zana kwana Garin Tahoua suban hura da nono Su karama ni Niger ni zana kwana Zana kwana Daga nan sai inje garin Yamai Sun bani gata Niger ni zana kwana Zana kwana Mutanen Yamai suna da kirki Basu raina kowa Niger ni zana kwana Zana kwana Bani manta mutanen Maradi Sun mini tarba ta girma Niger ni zana kwana Zana kwana Mutane na Maradi tambaya ta Yaushe zana dawo Niger ni zana kwana Zana kwana Mutanen Diffa muna ta Fatan kairi ga juna Niger ni zana kwana Zana kwana Mutanen Diffa dan Delta Zanzo domin mu gana Niger ni zana kwana Zana kwana Mutanen Zinder ina kuke? Ban barku ba Niger ni zana kwana Zana kwana Mutanen Zinder ke tambaya Wai "yaushe zana zoni" Niger ni zana kwana Zana kwana Mutanen Dosso kuna da kima Gareni nidai Niger ni zana kwana Zana kwana Mutanen Dosso kuna da kima Gareni kullum Niger ni zana kwana Zana kwana Mutanen Tillabéri Ahamdu bazan yada ku Niger ni zana kwana Zana kwana Mutanen Tillabéri Ahamdu, kun mini komai Niger ni zana kwana Zana kwana Groumdji zana je Inga maza da mata Niger ni zana kwana Zana kwana Ni Groumdji zana je Inga maza da mata Niger ni zana kwana Zana kwana Niger zana kwana Gida na zana kwana Niger ni zana kwana Zana kwana Niger zana kwana Kasata zana kwana Niger ni zana kwana Zana kwana Niger ni zana kwana Zana kwana Niger ni zana kwana Zana kwana Niger ni zana kwana Zana kwana
Lyrics powered by www.musixmatch.com
Get up to 2 months free of Apple Music
instagramSharePathic_arrow_out