Lyrics

Lala lalla Ho-oh, oh-oh Ah-haa Na kasa jure bakin cikin dake rai na So ya zam sanadin zuban hawaye na Na kasa gane fita da faduwar rana Ko na rintsa ido kece cikin bacci na Wa zaya ban amsa, ma'anar soyayya? Na sha wuya, ta saka ni tangadi kan hanya Ni na sota da gaskiya ta sani a jinya Sai da na bata amana alkawarin mu ta karya Kuka na zuciya, wai yaushe ni zan daina Rashin masoyiya, na so da ita mu zauna Nayi mata tanadi, karshe ta sani a rana Zafi da radadin da naji yafi gawashi kuna Zama dake nake ta fata Ammah su san ki babu dai a mata Auren ki shi nake yi wa fata Sarauniya kin zam cikin su mata Zo ki dabe kewa Zo ki debe kewa
Lyrics powered by www.musixmatch.com
Get up to 2 months free of Apple Music
instagramSharePathic_arrow_out