Featured In

Credits

COMPOSITION & LYRICS
Sultan Babandala
Sultan Babandala
Songwriter
Ali Jita
Ali Jita
Songwriter

Lyrics

Sultan ke magana Ali Jita ne Zakin waka Ba rabuwa, har abada dani dake Tarkon da kikayi garen da wuya na tsallake Ina ma a ce naji martanin kalmar da nayi ga ke Yar uwa ta a zuciya ki sani minane imada Ban so kiji warwami nansheri Yau zana kira makadan dauri Domin ki na gayyaci taurari, kamar su shata Soyayya ya shigan da kamar wasa Akwai baiwa da kikai gun sa Domin ko a sako gasa, so nayi fata-fata Toh ki matso kiji baby Yide, yide Yide, yide Yide, yide Yide, yide Yide, yide Yide, yide Yide, yide Yide, yide Kaunar ki nike bani ja da baya Soyayyar da nike miki babu karya Kwarai abin da wuya ne da kai da kaya Ma'ana duk abinda na tara duk naki ne (gido'am) Fada masu ko dame (gido'am) Suka zo kin kankame (gido'am) Alkawari kin rungume Tanani kodime (gido'am) Shin ban da kamar ki (gido'am) Kuma ba madadin ki (gido'am) Ki tanadi naka son ki (gido'am) Kuma zan aure ki (gido'am) Ayaya-ayaya-yaya (yide, yide) Ayaya-ayaya-yaya (yide, yide) Yide, yide (yide, yide) Yide, yide Yide, yide Yide, yide Yide, yide Yide, yide Ki fada masu ko dame (gido'am) Suka zo kin kankame (gido'am) Alkawari kin rungume Ayo tanani kodime (gido'am) Ki fada masu ko dame (gido'am) Suka zo kin kankame (gido'am) Alkawari kin rungume Tanani kodime (gido'am) (Dynamics)
Lyrics powered by www.musixmatch.com
Get up to 2 months free of Apple Music
instagramSharePathic_arrow_out