Lyrics

(White House Family) Amarya (da rawa) Wakar amarya (da rawa-rawa) Amarya (da rawa) Sai wata rana (rawa-rawa) Muje-muje-muje Muje-muje-muje Muje-muje-muje Muje-muje Down-down-down Down-down-down Down-down-down Adam Zango ya doka gangar wakar Kwarare ni a wanga bababr harkar Kowa yaci tuwo dani miya ya lasa Domin Adamu Zango yafi kanwar lasa Toh bikin da babu ni Ya kwafasa Domin bani shiri Da zuri'ar kwarkwasa Kowa yaga dama, dama sai ya latsa Fada da aljani danye aiki Karyar yaro wasa da rigar tsaki, eh Muje-muje-muje Muje-muje-muje Muje-muje Down-down-down Down-down-down Down-down-down Down-down Toyo-toyo Oya toyo-toyo Toyo-toyo Eh toyo-toyo Toyo-toyo Eh toyo-toyo Toyo-toyo Eh toyo-toyo Wanda yazo bikin ga ya more (sosai) In koh kikayo rawa Kidan mu lada ne (sosai) Domin daga yau Shikenan da an tare (sosai) Na lura amaryar ai yar gata ne (sosai) Gemu baya hana wasa (wasa-wasa) Gidan biki ake yin gasa (gasa-gasa) Uwar rago akewa jaje (jaje-jaje) Uwa da uba ba'a yin chanje Ango da amarya kunyo daidai Let's go Muje-muje-muje Muje-muje-muje Muje-muje Down-down-down Down-down-down Down-down-down Down-down Toyo-toyo Oya toyo-toyo Toyo-toyo Eh toyo-toyo Toyo-toyo Eh toyo-toyo Toyo-toyo Eh toyo-toyo Muje-muje-muje Muje-muje-muje Muje-muje Down-down-down Down-down-down Down-down-down Down-down Amarya (da rawa) Wakar amarya (da rawa-rawa) Amarya (da rawa) Sai wata rana (rawa-rawa) It's Zango again (it's Zango again) Ranka shi dade Biki babu biki gidan da ba Zango Biki yayi biki idan akwai Zango Ga larabeey Da Gwaska uba ga Dijango Amarya angonki yazamo jigo Toh an daura Dukan jamma'a kuma na murna Auren sunna Ku rike sirin juna Mu sha rawa-rawa, rawa-rawa Mu sha rawa-rawa Mu sha rawa-rawa, rawa-rawa Mu sha rawa-rawa Kar ayi babu ku Domin mata sai da ku Kar ayi babu ku Bikin yar gata sai daku Taro yakai taro Bikin nan komai yayi 'Ya'yan manya na gano Ba 'ya'yan bayi Larabeey na ragargazi sauti Duk zafi duk sanyi Mu sha rawa-rawa, rawa-rawa Mu sha rawa-rawa Mu sha rawa-rawa, rawa-rawa Mu sha rawa-rawa (White House Family) Toyo-toyo Eh toyo-toyo Toyo-toyo Eh toyo-toyo
Lyrics powered by www.musixmatch.com
instagramSharePathic_arrow_out