Top Songs By Adam. A. Zango
Credits
PERFORMING ARTISTS
Adam. A. Zango
Performer
COMPOSITION & LYRICS
Adam. A. Zango
Songwriter
Lyrics
Don Adah
Gari ya waye
Yau ba wani wai waye
(Ba wani kai wai waye)
Nasan kun gane
Gayuna da kauraye
(Gayu da kauraye)
Arewa ku tashi
Ku saki layin wawaye
(Layin wawaye)
Ku biyo ni a baya
Ku shigo zuga na gwanaye
(Zuga na gwanaye)
Manyan mata
Ehh ansha packaging
Sun dau wanka
Ehh wai sunzo chilling
Da Zango?
Eh mana Zango
Dance for me Zango dance
Zango
Eh mana Zango
Everybody Zango dance
Ganga na duka
Suka ce "Allah ya saka"
Jiya da muka dama kidan wankan
Kowa ya kama
Koda babu butter
Kowa sai ya sanya bama
Zango ne ya dawo
Sabon kidane na kawo muku
Manyan mata
Ehh ansha packaging
Sun dau wanka
Ehh wai sunzo chilling
Da Zango?
Eh mana Zango
Dance for me Zango dance
Zango
Eh mana Zango
Everybody Zango dance
Suna faduwa ko babu foul
Inba wanka me zan da towel
I am the coach, I am the player
Babu guru babu laya
Gwaska uban Dijango
We dey hustle tun babu shago
Masu leg work kauna ina ne?
Lokacin da muke rawar awilo
Lungu da sako
Munci gyada mun hada da roko
Malam muje mana
In ka gaji matsa mana
Eh mana
Sautin mu nada ban mana
Don Adah buga mana
Mata ku karkada mana
Manyan mata
Ehh ansha packaging
Sun dau wanka
Ehh wai sunzo chilling
Da Zango?
Eh mana Zango
Dance for me Zango dance
Zango
Eh mana Zango
Everybody Zango dance
Writer(s): Adam. A. Zango
Lyrics powered by www.musixmatch.com