Lyrics

Iye! Na namu, na namu Toh munfito ku fito mu soma Abun ga na lokachi wataran baza mu yaba Iye! Sama kai! Haba (Iye!) Sultan with the beat baby Ahh ahh, ki dauki zare ki bar auduga, kinji? Kinji Dawa ke da tsangarniya yar uwata Ki dauki zare ki bar auduga, in kinji? Kinji ni Dawa ke da tsangarniya (Ah haiye!) Ah haiye ke kaza da tonai, tonai Bana kar ki tono an yanka ki dan kaddara Tafi fata (Sama, kasa, sama) Kaddara tafi fata (Haka, haka) Ah haiye kaddara tafi fata A gwara ku daina ma raia lu'ou-lu'ou dan ganin bai da nauyi In wuta ta dake shi abun ado ne Iye! Ah yai! Ga muryar mu ta kewaya Kafin yanzu mun sha wuya Mata sun ji kidan mu ya faifaya (Ha-ha-ha-ah haiye) Rawa hardda jinjinniya Kwado ke da tsallen tsiya Mu kidan namu ne amman salon yan gari Kunji mata? Lallai da masu gari ake cin gari in babu dan gari bako ma ga mai zaya chi, hayai! Iye! Sama kai, sama Iye! Ah yai ruwa ya kore shuka Ma kwar ruwa sai a tashi Bana dai babu harka (Iye!) Kai maciji yaga shaho ya antaya kai a rami Ya bar baya a titi (Iye! Ashe zaka charhi) Har yanzu Baba yana nasihar sa Inna tana nasihar ta Amman Aunty kwalba kau ai anki a daina sharri (Iye!) Kai ta yaya zata daina? Na Gwanja dauki sauti Rawa ta kama gurgu zama ba namu ne ba Ah yai mai kazafi Allah yana kallon ka Kai ta tayi dangi suna zundan ka Allah bamu ido ranar ganin karshen ka mugu Kai girbi wa shukar ka Kai tata chi ta cutar ka Ai ta gani a kwaryar ka Ai dolle ma ya gani a kwaryar sa barshi kawai da halinsa Kowa akwai abincin sa ba sai yayi hassada ba idan lokachi ya ishe mana zamu daina, (Iye!) Ah yai gwara ku daina haushi da mu Allah ne yakeyi damu Ko kun kama suna da mu (Kuma) Ai ko kuki kama suna da mu Mu mun samu dai dai da mu Ko kuna kin mu tofa dubu suna yi damu munji gata Toh ai su Barmana Choge ma sun tafi Allah bamu sa'ar zuwa su yan adawar mu dukka a bar su gadin gari Iye! Oh my God It's Sultan on the beat
Writer(s): Unknown Writer, Precious Peter Lyrics powered by www.musixmatch.com
instagramSharePathic_arrow_out