Listen to Abba gida gida (feat. Ado gwanja) by Ali Jita

Abba gida gida (feat. Ado gwanja)

Ali Jita

Pop

8,031 Shazams

Lyrics

Idan magana ta amana ake azo a tsaya a gidan Kwankwaso Abba Gida Gida (Abba ne) Abba Gida Gida (Abba ne) Ga Abba Gida Gida (Abba ne) Gida da wajen gida (Abba ne) Gida da-da gida (Abba ne) Gida dadi gida (Abba ne) Gida yakai gida (Abba ne) Ai babu rawan kuda (Abba ne) An daina hada-hada (Abba ne) Ado Gwanja gida (Abba ne) Kaima ka matso kusa (Abba ne) Gana Abba Gida Gida (Abba ne) Nutsuwar matan gida (Abba ne) Kwanciyar ran mai gida (Abba ne) Ilimin 'ya'yan gida (Abba ne) Kasuwancin yan gida (Abba ne) Talafi a Gida Gida (Abba ne) Toshe gada gada (Abba ne) Waje da cikin gida (Abba ne) Sabon gomnan Kano-oo-oo-oo-oo Sabon gomnan Kano Abba ne Sakon Ibrahim ne (Abba ne) Ibrahim Tambari (Abba ne) Dan uwan sabon sarki (Abba ne) Sabon sarkin Kano-oo-oo-oo Na Sanusi Lamido Sanusi Lamido mutumin Abba ne (Abba Gida Gida) Kwankwaso koh ogan Abba ne Da Abdullahi larger Abdullahi larger Na dija masu huja Na Rab Idris dan Kawu Kombotsa nata murya saboda Abba Gida Gida naka ne Aye naka ne Haya Sama, kai Abba Gida Gida Abba ne Ruwa yaja kara an tafi Idan magana ta amana ake azo a tsaya a gidan Kwankwaso Abba Gida Gida Abba dai Ruwa yaja kara an tafi Idan magana ta amana ake azo a tsaya a gidan Kwankwaso Abba Gida Gida Abba dai Ruwa yaja kara an gaba Idan magana ta amana ake a tsaya a gidan Kwankwaso, haye Kwankwaso Abba Gida Gida Abba dai Ruwa yaja kara an tafi Idan magana ta amana ake azo a tsaya a gidan Kwankwaso Ya Ahadun samadun rabana tsaya mana ga waka zamuyi (Abba Gida Gida Abba ne) Akan maganan zaben Abba dan Kabiru mutane su sukayi (Abba Gida Gida Abba ne) Incin yan kasa aka bamu zabene abi san ra'ayi (Abba Gida Gida Abba ne) Toh ni Ali mai Jita harda naku Ado Gwanja yan Kwankwaso Abba Gida Gida Abba dai Ruwa yaja kara an tafi Idan magana ta amana ake azo a tsaya a gidan Kwankwaso Mai neman kawo na kare kuce zallar wahala zaya sha (Abba Gida Gida Abba ne) Kai koh me cin dambu idan ya takurewa numfashinka ruwa zaka sha (Abba Gida Gida Abba ne) Toh kasawa munkayi muka tsare da yarda kalikuna mantasha (Abba Gida Gida Abba ne) Toh Abba Gida Gida yanzu ya zamo gomna na gidan Kwankwaso Abba Gida Gida Abba dai ruwa yaja kara an tafi Idan magana ta amana ake azo a tsaya a gidan Kwankwaso Taka rawa muke a jiharmu Abba Gida Gida ta nuna (Abba Gida Gida Abba ne) Zago da gara tintini mun salamesu an mikawa gwani na gwana (Abba Gida Gida Abba ne) Duk wani mai jin shi wane ne bai tare al'amarin rabana (Abba Gida Gida Abba ne) Abba Kabir Yusuf gomna ne shi aka bawa koh ki koh ku so Abba Gida Gida Abba dai ruwa yaja kara an tafi Idan magana ta amana ake azo a tsaya a gidan Kwankwaso Toh fah labaran bana sun dau duminsu har sun sanya magauta juwa (Abba Gida Gida Abba ne) Juya koh takai dubu dari ka bata abinci ba haihuwa (Abba Gida Gida Abba ne) Toh auren nissa yana yin wuya tina amma agurin kurguwa (Abba Gida Gida Abba ne) Naji Hausawa sunce in zaborodo yayai kwari toh za yayai faso Abba Gida Gida Abba dai ruwa yaja kara an tafi Idan magana ta amana ake azo a tsaya a gidan Kwankwaso Chanki na chanka an daina yin shi mun zaki mun san kare (Abba Gida Gida Abba ne) Ga gulbi ya kawo zan shige shi wandona zan dan tatare (Abba Gida Gida Abba ne) Mun gane yan Kwankwasiya na kirki mun gane yan tare (Abba Gida Gida Abba ne) Murucin dutse Allah ya fida shi ba mai kurin baida su Abba Gida Gida Abba dai ruwa yaja kara an tafi Idan magana ta amana ake azo a tsaya a gidan Kwankwaso Toh dan jawara da jaka idan ya bita wajen nema zasu je (Abba Gida Gida Abba ne) Kumah nayi karatuna na zamani da mizanina na gwargwaje (Abba Gida Gida Abba ne) Toh Abba Gida Gida gidan da babu kai har kwara na zauna waje (Abba Gida Gida Abba ne) Dan zaki zaki zan kirashi Abba magajin gun Kwankwaso Abba Gida Gida Abba dai ruwa yaja kara an tafi Idan magana ta amana ake azo a tsaya a gidan Kwankwaso Al'umma na Kano Abba ya yaba kun yunkura (Abba Gida Gida Abba ne) Ƙuri'a kun jefa kun rakata har kun zauna an tatara (Abba Gida Gida Abba ne) Amana an mikata a bangarenka da babu zago ba gara (Abba Gida Gida Abba ne) Yanzu Kano kaf kaf takace Allah mai iko shi yaso Abba Gida Gida Abba dai ruwa yaja kara an tafi Idan magana ta amana ake azo a tsaya a gidan Kwankwaso Bakar wahala ta kare gurinka mai talen tirmi ka banu (Abba Gida Gida Abba ne) Ai gemu gemu ne wani inka bashi amana toh ta ginu (Abba Gida Gida Abba ne) Ke koh mai kulin wake na sanar dake ba yayin damun kunu (Abba Gida Gida Abba ne) Toh fah NNPP party mune ta jagora na kasa Kwankwaso Abba Gida Gida Abba dai ruwa yaja kara an tafi Idan magana ta amana ake azo a tsaya a gidan Kwankwaso Abba Gida Gida Abba ne ruwa yaja kara an tafi Idan magana ta amana ake azo a tsaya a gidan Kwankwaso Abba Gida Gida Abba dai ruwa yaja kara an tafi Idan magana ta amana ake azo a tsaya a gidan Kwankwaso Abba Gida Gida Abba dai ruwa yaja kara an gaba Idan magana ta amana ake azo a tsaya a gidan Kwankwaso, haye Kwankwaso Abba Gida Gida Abba dai uwa yaja kara an tafi Idan magana ta amana ake azo a tsaya a gidan Kwankwaso
Lyrics powered by www.musixmatch.com
instagramSharePathic_arrow_out