Lyrics

(Musax beat) (It's time for the love) (Musax beat) (Agender mix) Dadi ko wahala Bazan juya ba Kai daya zan nuna Ajebo nawa Dadi ko wahala Bazan juya ba Ke daya zan nuna Ajebo tawa Ajebo, ajebo, ajebo Ajebo, ajebo, ajebo Nayi mafarkin ki, kina kallona Nima soyayyar ki take damuna Dan Allah ki rike ni mai dakina Nasan zaki cike muradin raina Duk wanda kaso burin ka Yayai ma rana Na miki alkawar ke zan ba kauna Nayi burin son ki mai dakina Ke daya zan ba so madubin kauna Dadi ko wahala Bazan juya ba Ke daya zan nuna Ajebo tawa Ajebo, ajebo, ajebo Ajebo, ajebo, ajebo Next target, shiri nake (ajebo, ajebo) Zata fashe jira muke (ajebo, ajebo) Zasu buga zasu bari (ajebo, ajebo) Kan tafiyar nayi shiri (ajebo, ajebo) Soyayya zana rike (ajebo, ajebo) Da kai daya ne zana fake (ajebo, ajebo) Inda rabo zana haye (ajebo, ajebo) Jallah ka sanya nafi karfin maye Dadi ko wahala Bazan bar so ba Kai daya zan nuna Ajebo nawa Ajebo, ajebo, ajebo Ajebo, ajebo, ajebo Ajebo, ajebo, ajebo Ajebo, ajebo, ajebo Nice Ajebo Na yada zango Kaine na hango Nazo ni waigo Kazama bango Mahadin agogo Hanu da bargo Kina bleaching? Ko dai bayka bleaching? Bana bleaching Zo ka kai sadaki Kaine na farko Ayi mana baiko Ni dakai jini daya Haka ma gida daya Mun zama tsintsiya Sirrinmu bai daya Dadi ko wahala Zuma da madaci Wane zan baka Ajebo nawa Addu'ar mu ta karbu Kullum bara muke Rabbana ka kare ni Dani da mai sona Dadi ko wahala Bazan juya ba Kai daya zan nuna Ajebo nawa Ajebo, ajebo, ajebo Ajebo, ajebo, ajebo Ajebo, ajebo, ajebo
Lyrics powered by www.musixmatch.com
Get up to 2 months free of Apple Music
instagramSharePathic_arrow_out