Top Songs By Umar M Sharif
Similar Songs
Credits
PERFORMING ARTISTS
Umar M Shareef
Performer
Nura M. Inuwa
Performer
COMPOSITION & LYRICS
Umar M Shareef
Songwriter
Lyrics
Lallallai
Yaf-yaf-yaf, ahha
Wannan haduwar Umar M. Shareef ne tare Nura M. Inuwa
Muje Zuwa
Larai-Larai
Larai kin shiga rai na Larai
Ni kuma Jummai
Jummai kin shiga rai na Jummai
Ni sai Larai
Larai kin shiga rai na Larai
Ni kuma Jummai
Jummai kin shiga rai na Jummai
Larai
Naje birni, nayi gamo da kalar yan matan soyayya
Naga fara can, da baka, doguwa, har ma siririya
In na fito suka ganni kowa sai ta taho wai soyayya
Sai na janyo hula
Duk nace masu lala
Zuciya na cilla
Can garin mu ta billa
Alkawar muka kulla
Ni da Larai wallah
Ldanuwa na sunyi makancewa Jummai na gano
Ni akan Jummai zan dauki kafa ta har Cotonou
Hello-hello in dai na dauki waya Jummai na tuno
A zuciya na sa ta
Ldanuw na sun 'kyalla
Da hannu na nuna ta
Diyar da bata talla Jummai
Larai- Larai
Larai kin shiga rai na Larai
Ni kuma Jummai
Jumai kin shiga rai na Jummai
Ni sai Larai
Larai kin shiga rai na Larai
Ni kuma Jummai
Jumai kin shiga rai na Jummai
Larai Jummai
In bake ba sai rijiya
Bani zama cikin duniya
Ke na kira da zinariya
Tare muje kasar Saudia
Da shigar ki ta al'adar Hausawa kin burge
Ba gudu kuma ke bakya ja baya kin dage
Ba kowa a cikin ran ki sai ni dan kin tuge
Kin burge
Kin dage
A cikin bacci na
In na bude ido na
Sun sani dangi na
Har abokai guna
Nidai- nidai
Nidai-nidai- nidai Larai
Larai kin shiga rai na Larai
Ni kuma Jummai
Jummai kin shiga rai na Jummai
Ni sai Larai
Larai kin shiga rai na Larai
Wallah kina da farar fuska
Kin shiga taro ya haska
Ga igiyar so na tufka
Nayi ajewa kin dauka
Ke zanyi wa maganar soyayya Jummai
Ldan dake a garan bana jin komai
Gonar rake da fari bata bidar mai-mai
Mai son ya hau sama dole ya dauko tsani (Jummai)
Babbar kyauta ce ke Allahu ya bani (Jummai)
In nayi godiya wa zan je nai nuni? (Jummai)
Na gamsu da soyayyar ta
A don haka zan nanata
A dinga kira na mai Jummai
Larai-Larai
Larai kin shiga rai na Larai
Ni kuma Jummai
Jumai kin shiga rai na Jummai
Ni sai Larai
Larai kin shiga rai na Larai
Ni kuma Jummai
Jumai kin shiga rai na Jummai
Jummai kin
Lyrics powered by www.musixmatch.com