Lyrics

Shareef Nine na daya Nine na daya Nine na daya Nine na biyu Nine na biyu Ba wani bayan ni In wankan ne In gayun ne In ma kudin ne Motocin ne Yanmatan ma rububin mu suke Eh-eh-eh, eh-eh Eh-eh-eh, eh-eh Oh-oh-oh In har baka sona wanda ke sona sunfi dubu (oho toh) In har baka bina wanda ke bina sunfi dubu (oho toh) In ma baka jina wanda ke jina sunfi dubu (oho toh) In baka son gani na wanda ke son gani na sunfi dubu Na zama gagara badau (gara badau) Gagara badau (badau) Na zama gagara badau (gagara badau) Gagara badau (badau) Na zama gagara badau Gagara badau Nine gagara badau (nine) Gagara badau Babu dama ku gan ni ina yin walwala Sai hassadar ku ta motsa haka din na kula Toh bari kuji kullum in nayi alola nayo sallah Zana durkusa gwiwa a kasa na roki kariya gun Allah Kun ga ko na girma, na girma Nafi gaban nema Na haye yan gulma Yan banza na barsu da shan fama Toh in ma ka tsane ni wanda ke sona sun fi dubu (oho) Kuma in ma ka guje ni wanda ke bina sun fi dubu (jeka) In ma ka zage ni wanda yake yawan yabo na sun fi dubu In ma ka kushe ni wanda ke rufe dubu (ikon Allah kenan) Mama tace kai dai rike gaskiya (gam-gam-gam) Rayuwa ce haka zai zam maka kariya (daram-daram-daram) In addu'ar ce mama tace Allah sa na dace Garkuwa ce da addu'ar ta nayo tazarce Fintinkau Nayo masu fintinkau Na masu shashatau In sun gaji dole su kau Kun ga ko na girma, na girma Nafi gaban nema Na haye yan gulma Yan banza na barsu da shan fama Na zama gagara badau (gara badau) Gagara badau (badau) Na zama gagara badau (gagara badau) Gagara badau (badau) Na zama gagara badau Gagar badau Nine gagara badau (nine) Gagara badau Munafiki dai bai ba
Lyrics powered by www.musixmatch.com
Get up to 2 months free of Apple Music
instagramSharePathic_arrow_out