Lyrics

Don Ada Yarinya zo muyi colabo Zo muyi colabo Zo muyi colabo Muyi aure Yarinya zo muyi colabo Zo muyi colabo Zo muyi colabo Muyi aure Tunda kina so nima ina so Aure shine ribar so Zo muyi colabo Muyi aure Na ce, "Tunda kina so nima ina so" Aure shine ribar so Zo muyi colabo Muyi aure Maganaisu da dadi Kaunar ki tafi dadi Wayyo ni kayan dadi Muryar ki na da dadi Kin sa ina ta santi Ina ta kallon titi Ko zaki biyu ta titi Dan na kalli fuskar ki Yarinya zo muyi colabo Zo muyi colabo Zo muyi colabo Muyi aure Yarinya zo muyi colabo Zo muyi colabo Zo muyi colabo Muyi aure Tunda kina so nima ina so Aure shine ribar so Zo muyi colabo Muyi aure Na ce, "Tunda kina so nima ina so" Aure shine ribar so Zo muyi colabo Muyi aure Auren ki nazo nayi Dan kina da hankali Tabbas komai yaji Ga ibada ladabi Ni dai a gani na ni Sanki shi ne magani Toh ni ya za nayi? In babu ke ai babu ni Yarinya zo muyi colabo Zo muyi colabo Zo muyi colabo Muyi aure Yarinya zo muyi colabo Zo muyi colabo Zo muyi colabo Muyi aure Tunda kina so nima ina so Aure shine ribar so Zo muyi colabo Muyi aure Na ce, "Tunda kina so nima ina so" Aure shine ribar so Zo muyi colabo Muyi aure Ko za ayi min duka Wallahi bani kuka Akan kaunar ki bani shakka Baby na yar albarka Baby, baby, baby na saurari zancen قلبي na Sunan da kike kirana ai yafi na kowa dadi Yarinya zo muyi colabo Zo muyi colabo Zo muyi colabo Muyi aure Yarinya zo muyi colabo Zo muyi colabo Zo muyi colabo Muyi aure Tunda kina so nima ina so Aure shine ribar so Zo muyi colabo Muyi aure Na ce, "Tunda kina so nima ina so" Aure shine ribar so Zo muyi colabo Muyi aure
Writer(s): Ali Namanjo, Don Adah Lyrics powered by www.musixmatch.com
Get up to 2 months free of Apple Music
instagramSharePathic_arrow_out