Top Songs By DJ Ab
Similar Songs
Credits
PERFORMING ARTISTS
DJ Ab
Performer
Haruna Abdullahi
Performer
COMPOSITION & LYRICS
Haruna Abdullahi
Songwriter
Lyrics
Dj Ab ne (Dj Ab ne)
(The black bros)
Woah!
Ance, "Bakida hanci, bakida kyau"
Maganganun jiya daban dana yau
Is it because am from the rich and they're from the poor?
Or they are jealous that I love you to the core
Hmm!
Ni dai banida case
Suyita maganganun su banida case
It's true, banida babes
Har wasu suna cewa, "Wai nikam banida taste"
Dana zabeki saboda ni nasan dole ne a zage ki
Amma kada kibari komai ya dameki
I will love you kullum a yadda na sameki
Yeah
Just a matter of time, komai zai wuce
Everything will be fine (fine!)
Yeah
Just a matter of time
Komai zai wuce, and we gon' raise up and shine
Ni da ke, ke da ni
There's nothing they can do
Ke, ke da ni
Ni da ke, ke da ni
Ni da ke, ke da ni
Baku dace ba (dace ba)
Ka kwafsa (ka kwafsa)
Baku dace ba (dace ba)
Ka kwafsa (ka kwafsa)
Na, na toshe kunnuwa na, eh
Na toshe kunnuwa na
Na, na toshe kunnuwa na
Na toshe kunnuwa na
Ance, "Kudi kika gani kika bini"
Wasu wai banida ilmin addini
Nasan kuna fadin hakane domin ta kini
So inason ku bude kunnuwan ku don ku jini
Eh, baku santa ba
Bakusan menene yasa nake sonta ba
No! Baku santa ba, bai kamata kuna yada karya kanta ba
Guys stop trying to mess with my intellect
Dakata, abin ya fara zama disrespect
If there's no her, there's no me
Wai shin kune zaku zauna da ita ko ni?
Honey, darling, sweetie na
All day, everyday cutie na
Madara, sugar, green tea na
So, babu me rabani da Habibti na toh
Ni da ke, ke da ni
There's nothing they can do
Ke, ke da ni
Ni da ke, ke da ni
Ni da ke, ke da ni
Baku dace ba (dace ba)
Ka kwafsa (ka kwafsa)
Baku dace ba (dace ba)
Ka kwafsa (ka kwafsa)
Na, na toshe kunnuwa na, eh
Na toshe kunnuwa na
Na, na toshe kunnuwa na
Na toshe kunnuwa na
Writer(s): Haruna Abdullahi
Lyrics powered by www.musixmatch.com