Music Video

Featured In

Credits

COMPOSITION & LYRICS
abdulkadir tajuddeen
abdulkadir tajuddeen
Songwriter

Lyrics

Ko za a fasa ni zana dainawa Nai maki san gaskiya akan kauna Ko za a fasa baza na daina ba Nai maka a san gaskiya akan kauna Nine malamin ki nai fassarar mafarki Abunda ya shafi zuciya nan kadai nake aiki A magance matsaloli na soyayya na zamo sarki Har fadawa garan a cikin so ina da ja yaki Ita ce zuciya waccha kullum da ita ake aiki Da babu soyayya ai duniya ma bata zama dai-dai Mai girma kake ba iya kasa ba tsallake San kowa kake Waccha ta rasa ka kuka take In ka iso garan ji nake kamar giwa nake Bana bata rai ko da yaushe a mai hidima nake Dadaden kalamai na sa gabobi sun sake Nawa fari tatas mai kama da kyawawa kake Tun farkon duniya Har na kirkiri soyayya An saka ta a zuciyar kauna Nazama ke kin zama ni Mun zagaye ko ina Allah sai munyi godiya Ni rubutu nayi Mai zane ni Ai kingane ni Suffofin ki zan zana sai su dai-dai A cikin jini naji kai dan uwa na ne DNA na da naka an auna dai-dai ne A cikin gida in ka duba sunanka na zazzane Ka shiga jiki na Ka chanja duk suffofi na ne Aje maganar baki Zuciya ita ke aiki Bar batun wani mai raki Komai nawu gyarawa kake Young boy on the mix
Lyrics powered by www.musixmatch.com
Get up to 2 months free of Apple Music
instagramSharePathic_arrow_out