Lyrics

A zahiri ina sonki Haka yasani na kwana da begen ki Aminiya ta ba tamkar ki Haka yasani na kwan da begen ki Taho da sauri, karda rana ta fadi Kuma bamu gana ba fadi sauri Karna na mace kuma ace baki furtan ba Tafi muje, kikai ni gidanku Gadawa iyayyen ki gani Ko hake ne A nata gayamini dani dake muna kammani Ya haka ne, kike ta karya mini zuciya Gashi tayi rauni, zan mutu ne Idan a cikin rayuwar taki kin cireni Zambi zabi na ne Farin cikin raina gashi Babu mai mini raini Domin ko na dace dashi Rabu da ni dan Allah Kabarni in zauna dashi Munriga mun kullah Bani matsawa in gashi Zai dan dana mni soyayya Ra'ayi bazan ba zan sauya ba Ahaaaa A zahiri ina son ka Haka yasani na kwana da begen ka A zuciyata babu kamar ka Shiyasa na kwana da soyayyar ka Kiyarda dan in rayu da soyayyar ki Dan nakasa sawan duka misalin ki Na riga nayarda da duk tsarinki Kin bani fili cikin zuciyarki Zana rayu da soyayyar ki
Lyrics powered by www.musixmatch.com
Get up to 2 months free of Apple Music
instagramSharePathic_arrow_out