Lyrics

Haya kai Beat Amjad Record Muyi taro lafiya lau Mu kaiki lafiya lau Yau dai a gun biki muke, dan gamu ga masoya Muyi taro lafiya lau Mu kaiki lafiya lau Yau dai a gun biki muke, dan gamu ga masoya Muyi taro lafiya lau Mu kaiki lafiya lau Yau dai a gun biki muke, dan gamu ga masoya Muyi taro lafiya lau Mu kaiki lafiya lau Yau dai agun biki muke, dan gamu ga masoya Ya mai gujewa bawa, kunci da kuntata Mai bamu ko yaushe nema ta yalwata Ya rabbi nayi roko ka hanani in bata Nima in kubuta Da da din azurtata Ya يامامو إله ياموتا abin kira Muyi taro lafiya lau Mu kaiki lafiya lau Yau dai a gun biki muke, dan gamu ga masoya In zanyi addu'a sai na fake gurin masoyi Kaunar sa na rike har ta hana ni kanakayi Kowa ya tambayan sai in fadi dashi na koyi Duk yadda zanyi bauta a gun gwani buwayi Ko ban fadi ba kun san shike da fikira, manzon Allah Muyi taro lafiya lau Mu kaiki lafiya lau Yau dai a gun biki muke, dan gamu ga masoya Yauma zantuka na akan sunnar sa ne Da kunji baitukan nan kun san da gaske ne Toh ango mijin amarya sha'anin ku namu ne Toh ango ina kake, na amaryar da bata zane Ai babba, babba ne dan hidimar sa babu kura Muyi taro lafiya lau Mu kaiki lafiya lau Yau dai a gun biki muke, dan gamu ga masoya Haya, tukwal uwar daka gaji kidan ku masu gaya Da sanu da dabo ai nima da kyar na koya Kullum ina fadin kin ji amarya tashi juya Ki dan yi kwarkwasa sanya zaman ki kauda bara Tunda kin sani, yanzu angonki ke kira amarya Muyi taro lafiya lau Mu kaiki lafiya lau Yau dai a gun biki muke, dan gamu ga masoya Nasara da sunan Allah da kin shige Sai kin ga yan dagwai, toh wai yanzu me ya rage? Fadan mu dai zamanki uwa karda ki bege Da jin zugar kawaye Da binciken suwaye Ai tinda dai kina san sa ki kauda jin kira Muyi taro lafiya lau Mu kaiki lafiya lau Yau dai a gun biki muke, dan gamu ga masoya Ranar farin ciki kowa yazo (ranar farin ciki kowa yazo) Ranar farin ciki kowa yazo (ranar farin ciki kowa yazo) Ai duk nisan garin da zanje, kafin in tafi ne Kamar asa biki yau ka gan shi gobe ne Da anbi daibu yau sai ka gan mu yanzu ne Tsarin ubangiji babu yadda bai iya ba Ranar farin ciki kowa yazo Ai ranar farin ciki ta tabbata akwai kirare Ku dinga rausaya tinda kidan ku ne amare Dan naga dazu an kama amarsu da tirare Kasheefu yana kida ni ko ina ta zazaga zuba Ranar farin ciki kowa yazo Ai mata, matane wasu matan ai ba mata bane ba Dan wata babu gayu a gareta bata iya ba Ba rade in shuru dan ba bangaren nake ba Na kidan amarya da angonta kaji babba Ranar farin ciki kowa yazo Wakar biki nake wasu basu san da ni nake ba Toh ai Breaker ne duk da abun ba iya ba Na san koyo nake, ni nace gwani nake ba Amma idan anai in na tofa akan yaba (nagode) Ranar farin ciki kowa yazo Taro yayi taro da amarya ga mijin ta Ango dakai nake dan yau wallah kayi mata Tana da tarbiya kaf a garin ga babu irin ta Ni addu'a nake Allah ya hana ku shan guba Ranar farin ciki kowa yazo Eh ranar farin ciki ce Ranar farin ciki kowa yazo Ku taka rawar farin ciki dan Allah Ranar farin ciki kowa yazo Ai abun fada na mai baki ne idan da zance Goren gudu a baiwa zumu abar kwantance Da kabi didigin tarihi akwai mazaje Sun sha gwagwarmaya duk da wadan su basu sani ba Ranar farin ciki kowa yazo Har abada mutu ka raba ango da amarya Har abada mutu ka raba ango da amarya Har abadan, abadada ango da amarya Har abada mutu ka raba ango da amarya Ina ta fada kuna saurare na Har abada mutu ka raba ango da amarya Dan Allah ku rike junanku da amana Har abada mutu ka raba ango da amarya Ku zamo jigo wa junanku kuna da lumana Har abada mutu ka raba ango da amarya Ba gaba koda an saba ne da juna Har abada mutu ka raba ango da amarya Kar ku rabu, kar kuyi bankwana da juna Har abada mutu ka raba ango da amarya Akwai kauna mai karfi in kun ka tinana Har abada mutu ka raba ango da amarya Nace har abada, abadan, abadada Har abada mutu ka raba ango da amarya Har abada, abadan, abadada Har abada mutu ka raba ango da amarya Har abada mutu ka raba ango da amarya Har abada mutu ka raba ango da amarya Nagode Midget mix Har abada mutu ka raba ango da amarya
Lyrics powered by www.musixmatch.com
Get up to 2 months free of Apple Music
instagramSharePathic_arrow_out