Similar Songs
Credits
COMPOSITION & LYRICS
Yunus Ibrahim Sani
Songwriter
Lyrics
Ahh, yarinya
(Musax)
Ahh dan yaro
So sinadari yanmata
So sinadari dan gata
So sinadari yanmata
So sinadari dan gata
Kaunar ki zuci tayi min kanta
Son ka ne yasa nayi rata
(Musax Beats)
Indai a kan ki ne zanta gudu domin na kama zomo
A silar ki ko kahon jaki ne ni zani je na nemo
Bana gudun wuya don karshe ni zana sharbi romo
Ke dai kawai rike mana sirri kar ki fade shi ko gun kanwa ta
Bana bidar madaci gara zuma don tana da zaki
Na samu mai kawaci wanda garen baya danne hakki
Muyi rayu ta 'yanci don Gizo baya rabo da Koki
Muyi ta buduri ko munyi fada mu da kan mu sai mun sasanta
Ahh, ahh
Karbi kwandala yarinya
Kai nake bida dan yaro
Zo biyo ni za muyi tafiya
Tunda dai da rana muyi shanya
Zanji zan gani (ah-ah-ah)
So zaki ban na baki (soyayyah)
Zan zamo gwani (ah-ah-ah)
In har na saki shauki (soyayyah)
Zanyi adani (ah-ah-ah)
Don banda madadin ki (soyayyah)
Zanyi lahani (ah-ah-ah)
Ga mai ja da ra'ayin ki (soyayyah)
Sannu kainuwa
Gun gane lokaci bana bidar agogo
Ga madambaci zan maka dambu ka kyale rogo
Ina da tabbaci cikin dubu ni zaka hango
Ko'a zahiri, ko'a cikin zuci son ka zan fifita
Ban gudun ki koda wahala zata kaini kangin bauta
(Mix)
(Musax Mix)
Lyrics powered by www.musixmatch.com