Lyrics

Aha ke Karo da karo sai rago dan akuya ba zaya iya ba Kin ganni na ganki kice dani hello sexy baby Aaah one two three four Hello hello hello baby kece tsarina A'a ni dai na gane bana harkar tsamaye Yeyeyeyeye hello how far kalli dressing dina ba wasa Eh eh kayan gwanjo ne kasa zakayi mini burga Eeeeh lallalallalala kyakkyawa yarinya karda kisani nayo hauka Oh oh kai tsami gaye ni dai kar kayi min hauka Ya zakiyi min wannan kalma karda kisa nayi kuka Ah ah in kayi kukan ni meye ruwana kai zai dameka Kin san daga dan wasa sauke billo ba Marka Ah ah sunana Zainab karda ka sake kirana Marka Eey toh me sunanki ki gaya min domin in rubuta Har adireshin ki don wata rana zanyi ziyara haa(zanyi ziyara haa) Toh toh toh wai me za kayi da sunana har adireshi na Eey zan kulla zumuncin soyayya zan nuna miki kauna A'a kai ka makara domin wani yaja linzami na Shi so tsuntsu ne zai iya tashi yazo guna Kai kai kai can da yawarka na gane kana satar kauna Sam sam ba sata kauna ke sukar raina Duk ka fiye naci naci nace ni bana yin kaunar Kai malam janye jikinka ya kamata ka sake dabara(ka sake dabara) Ke! Kaunarki tai min suka in kika kini a kullum zan hana bakace(wayyo Allah) Zan sakace(wayyo Allah) Kaunarki tayi mini sakace(wayyo Allah) Hana bakace(wayyo Allah) Kai hana bakace(wayyo Allah) Eeey wayyo Allah zan mutu in kikace bakya sona Ni ai in ka mace ai shine hutun ruhina Wash kin ganni ina tarin kauna Sai naga jini sannan zan san ka cika mai kauna Toh tunda kina so in mutu zan mutu kan kauna Wannan shine fatana don baka tsarina(Kaga tafiyata tsami kawai) Zina zina zina Innalillahi wa inna ilaihi raji'un Toh ya mutu kin huta duk mai soyayya zaiji tsoro Subhanallahi Romeo don Allah ka tashi da wasa nake maka Taso taso don Allah karda kasa nayi hauka Toh ai ya zarce ya mutu sai dai kiyi hauka Toh ai ga poison zansha in mutu in bika Nima na rama domin kin san ya nayi kuka Toh karda ki manta domin kince in sake dabara(in sake dabara) Lallalallalaa hello hello hello baby kaine tsarina Nima na gane bana harkar cus baby Hello hello hello baby don Allah zo guna Eey ku kada mana tambari don soyayya ba'a wasa
Lyrics powered by www.musixmatch.com
instagramSharePathic_arrow_out