Top Songs By Umar M Sharif
Similar Songs
Credits
PERFORMING ARTISTS
Umar M Sharif
Performer
COMPOSITION & LYRICS
Umar M Sharif
Composer
Lyrics
Soyayya bazan kara ba
Sai watarana, kayi uzuri guna
Nayi a baya ban ji da dadi ba
Soyayya, ta mamaye rai na
Kiyi dubawa, tallafi ruhi na
Sai watarana, kar kiyi furtawa
Wanda nake so a gida ance ba shi ba
Mun so juna, yau mun rabu ba son rai ba
Ya zanyi da rai na? Ido na hawaye duba
Soyayya bazan kara ba
Sai watarana, kayi uzuri guna
Ki share hawaye
Kuncin zuciya zan yaye
Zanyi biyayya, gun iyayen ki ban tawaye
Abin da suke so, zanyi shi ko dayan zan kiyaye
Soyayya ta kiyi karbawa
Sai watarana, ban so kiyi furtawa
Nayi ritaya, kakin so ban sanya wa
Halin samari, sun nunan ban mantawa
Na yarje mai, ni yayi shirin cutarwa
Dakin so, ciki ban komawa
Sai watarana, kayi uzuri gu na
Allah masani ne, niyya ta inyi auren ki
Ki yarda dani, in share hawayen idon ki
Kiyi imani, da Allah zai taimake
Shi aure, sunnar manzo ne
In har kin ki kinyi mai tawaye
Zan baka amana ta, sai kayi karbawa
Ka soni don Allah, kar kayi cutarwa
Kishin dake ciki na, ka zamo mai bani ruwa
Nayi alkawar, bazan saba ba
Amanar ki bazan cinye ba
Lyrics powered by www.musixmatch.com