Lyrics

Wanda bai yi da mu ba Ba zai hana mu karbi rabo ba Wanda bai taba soba Shi ne na zaune bai ga gari ba, ha la-la Wanda bai taba so ba Kira shi da na zaune bai ga gari ba, ah-ah Dutse a kasan ruwa, bai ma san ana rana ba, ha la-la Ah-ah, hakika a so wani Shi kan sa mutum yayi kishi In da sauran kwana, ko da an ki za'ayi nishi Tsoron tunkara kara shi kan sa kare yayi haushi Toh, ku ce da na nesa Ado Gwanja ke bayan sa ya tsaya Aya, aha Sake mu raba, baya yanayi da gyara abinka Ni banayin gagawa, don sai na aje zan dauka Amma, mai dan wani naka, take ne da sai hankaka Ku bani gurin zaman can karshe Ba na so ku damkan lamba ta daya Aya, aha Ku masu ra'ayi na rawa Kun ga rawar ita wannan waka Kar ki wahal' da jikinki Kar ka wahal' da jikinka Aha Yi abin da na yi dan neman riba Sunan sa ciniki Abin da ankayi domin kyautatawa kira shi da kirki Abin da ankayi babu zaton sa Sunansa sauke haki Zan so na sauke haki Masun kallo da sauraro nai hadaya Haba, kai In ka bani ajeka Ka hanani inki fadar ka Dan idan ka mace, na mace A cen babu amfanin ka Dan a cen manzo ne kadai Kai koh kayi ta kanka Shi kadai mu ka kama Duk in da zamu ba mai cewa mu tsaya Aya, kai Wanda bai taba so ba Kira shi da na zaune bai ga gari ba, ah-ah Dutse a kasan ruwa, bai ma san ana rana ba, ha la-la
Writer(s): Bello Hassan, Ado Isah Gwanja Lyrics powered by www.musixmatch.com
Get up to 2 months free of Apple Music
instagramSharePathic_arrow_out