Lyrics

La ga macukule yan macukule nan alayore Tsoron macukule, wash macukule nan alayore La ga macukule yan macukule nan alayore Tsoron macukule, wash macukule nan alayore Kumbo ni me tare tare raina na Ya zamto bai bare-bare kauna na Kiyayya zo cire-cire suna na Duk lafazin dana furta bashi da sake alayore In har kinyi na'am ke tashi kije kin sanyo sari Pakistan zamu je dakai suna na Don ni dai-dai nake dakai kauna na Ko kuma ma na fiye maka raina na In na kwanta bacci bana iyawa alayore Fuskar ka a cikin bango taka bulla alayore Sauke min duk karen tsana rokoko Share min sansanin fushi dan koko Kece ya mai biye dani nayi karko La ga macukule yan macukule nan alayore Dan Allah ki kira su suzo muyi wasa alayore Tsoro ni naka ji cikin can raina A tunani kai nake wa so mai kuna Dan Allah karka bada ni barnana Ni yan macukule nidai naka tsoro alayore Karka kira su masoyi nayi maka ahir alayore A farauta ke nake hari shakka kar Kizo dan Allah kiyi nazari mai baka Bashi hakika babu haddari sai barka Kun yan macukule yan macukule can alayore Zoku ku kamata in taki ta yarda alayore Tunkaho yau nake maka ji nana Kaji hutu zani baka ni qaunana Tafi dan Allah ka barni bar qaunana Ni dai infa ka cunan macukule yan alayore Ni zan daina fa soyayya da irinka alayore La ga macukule yan macukule nan Alayore Tsoron macukule wash macukule alayore La ga macukule yan macukule nan Alayore Tsoron macukule wash macukule alayore
Lyrics powered by www.musixmatch.com
instagramSharePathic_arrow_out