Lyrics

Kira nake kiji mai nace miki Zaki gamsu kiban masauki Zuciya da jiki na bar miki So ya darsu kamar mafarki Kira nake kaji mai nace maka Zaka gamsu kaban masauki Zuciya da jiki na bar maka So ya darsu kamar mafarki In da duk kaji hadari gabas, toh ka waiwayi yamma yafi Zuciya tafasa take kawai, ga tunani yayi zurfi Abinda ke rai bani yin rufi, in sanar miki kin ga yafi In kika amsa zan ji karfi, cikin jiki in samu sauki Kira nake kaji mai nace maka Zaka gamsu kaban masauki Zuciya da jiki na bar miki So ya darsu kamar mafarki Idan nace maka naji kai mini, bazan guje maka ba Toh alkawar don mai kayo mini, da zan sanar a gaba Domin a rai na, ka gama yi mini bazan rufe maka ba Taho na saka gaba, na bika ina ta tattaki Kira nake kiji mai nace miki Zaki gamsu kiban masauki Zuciya da jiki na bar maka So ya darsu kamar mafarki Ni alkawar daya kyautu nayi miki, a dole ne na fada Zan baki duka kula, nayo miki abinda kin ka bida Ki dai biyayya, za kiyo kar da na fada ki fada Ni zan fada da wanda suke son rabamu tare dake Kira nake kaji mai nace maka Zaka gamsu kaban masauki Zuciya da jiki na bar maka So ya darsu kamar mafarki Kira nake kiji mai nace miki Zaki gamsu kiban masauki Zuciya da jiki na bar miki So ya darsu kamar mafarki Shi so bai son bankwana Kai ke sharen kuka na Dama kai ne fata na Zan so ka kirawo suna na Kai min inuwa in bar rana Tunani na ko bacci na Ni kai daya nayi wa kallo na Zuciya, rai sun bar kuna Dandana so ya zam zaki Kira nake kiji mai nace miki Zaki gamsu kiban masauki Zuciya da jiki na bar miki So ya darsu kamar mafarki Kira nake kaji mai nace maka Zaka gamsu kaban masauki Zuciya da jiki na bar maka So ya darsu kamar mafarki
Lyrics powered by www.musixmatch.com
instagramSharePathic_arrow_out