Lyrics

Nina kurbi zumar kauna Nima na kurbi zumar kauna Nakurbi zumar kauna ohh Nina kurbi zumar kauna kuma na lashe Indai kin Kula sashina nima zan kula sashinki Nina kurbi zumar kauna kuma na lashe Indai kakula sashina nima zan kula sashinka Tunanina daya ne kauna da na manta sai Intuna babu kamarki a Sashina Kalli irin kyaun fiskarki Kana kihada da dabi'arki As-salamu alayki Sone tsaraban da na alkinta Ko Kuma Ince na sirranta shi gunki don yayi tsabbta Burin da nake kizamo matata mai kore qazanta Indai zaki aminta dani me zai hana na aminta dake Duk tsanani ya zammini sauki da Cikar samun dan kirki ka daurani amulki Tilasne na tsananta kula kamin Uzuri shi nake maula zana hada maka daula Aguna kaiwa maza zarce domin kullum Kai nake zance shigarka irinta dabance Maisona annurina kuma angona Ni rokon da nake maka sirrinmu rikeshi ka damke Salan magana da fitar zance na kanji naki a kebance alfarma damace Kimin nayiwa maza zare gari abita ayita aiyiriri mu biyu ne muka dace Rike alkawari narike nima dama sanadinki nabar rama me zaitada husuma Muyi aurenmu na ba sabanba kuma ba gaba ba Tunda na samu sarautar mata wazaya rabani da ke Nasan komai makasudi ne Amma kaunarka da Kai zaune babu silarta kagane Sone ya kada mini hanta ta abin Nashi naji Kamar keta shibaya da mugunta To yau zan bashi tukunshi na domin ya ban Muradina duk duniya zan Nuna Jan damara da salon burgewa Da nishadan tarwa innasake na rasaka hakika zan fadi anan taki
Lyrics powered by www.musixmatch.com
instagramSharePathic_arrow_out