Lyrics

Duhun daji sarkakiya ke sanya ido zubar ruwa Gurin da nake na gagara nazam' dutsin cikin ruwa Duhun daji sarkakiya ke sanya ido zubar ruwa A hankali zaka gagara kazam' dutsin cikin ruwa Duhun daji sarkakiya ke sanya ido zubar ruwa Kuje duniya ka gagara kazama dutsen cikin ruwa Shiru-shiru bata nufin tsoro da gudun hayaniya Gawurtace na yan maza Shi an ka sani da dauriya Kyawun lamari da yar kwari Komai ya cire san zuciya Cingen duniya ta mai rabo Bazai hana ya bi daji ba Duhun daji sarkakiya ke sanya ido zubar ruwa Kuje duniya ka gagara kazama dutsen cikin ruwa Wahala ita ce a bar gudu Dadi a haye wa marmari Raini shi in kau ya shigo toh warge ni ya san guri Da sannu ake yin tafiya Dan Allah ka daina hanzari Da sanka naka da kake Baza ka ci rabo na wasu ba Duhun daji sarkakiya ke sanya ido zubar ruwa Kuje duniya ka gagara kazama dutsen cikin ruwa Tara biyu kai mai hadama bakin ka baza su taunu ba Taska rakumi turmi daka wadansu baza su barka ba Wajen zuciyar sa ba duhu Cikin ta bazaya ganu ba Sauran sa nawa zaya zane ya gane mai ne bauyuwa Duhun daji sarkakiya ke sanya ido zubar ruwa Kuje duniya ka gagara kazama dutsen cikin ruwa Duhun daji sarkakiya ke sanya ido zubar ruwa Kuje duniya ka gagara kazama dutsen cikin ruwa Ina da batun a kunnuwa na kaunarki idanuwa Wai banda kala ta yan maza Lallai kwado da mantuwa Har nayi fushi sai na tuna A kara zuma da dakuwa Misalai mai na sassaka kunji baza shi kasa ba Duhun daji sarkakiya ke sanya ido zubar ruwa Kuje duniya ka gagara kazama dutsen cikin ruwa Bakin tsanya zaya rube in baya kurbar azarbabi Su kwaikwaiya ku magana da sauyi zakuji kudi Tunda kai baka duba kusa wuka a cikin ka kai dadi Da kai yaran ka kusani Ku baku tare idan ruuwa Duhun daji sarkakiya ke sanya ido zubar ruwa Kuje duniya ka gagara kazama dutsen cikin ruwa Nai kukuwa da tambayar da naiwa dan sabuwa Cinnaka zaya koyi dabai bazar da tasa ya iya rawa Nagane Allah daya ne mai taskar da bata baruwa Kuje kuyi ta murza kwan kasa Na daina kiran ku yan uwa Duhun daji sarkakiya ke sanya ido zubar ruwa Kuje duniya ka gagara kazama dutsen cikin ruwa Duhun daji sarkakiya ke sanya ido zubar ruwa Gurin da nake na gagara nazam' dutsin cikin ruwa Duhun daji sarkakiya ke sanya ido zubar ruwa Kuje duniya ka gagara kazama dutsen cikin ruwa
Lyrics powered by www.musixmatch.com
Get up to 2 months free of Apple Music
instagramSharePathic_arrow_out