Featured In

Credits

PERFORMING ARTISTS
Nura M. Inuwa
Nura M. Inuwa
Performer
COMPOSITION & LYRICS
Nura M. Inuwa
Nura M. Inuwa
Songwriter

Lyrics

Idan da rai da rabo, kana zaki samu yabo Masoyiyata, habibiya ta, sarauniya ta Kin zarce mata, kin basu rata Zaman ki lau, sanki ne ya ratsa'bargo Yana tamin aiki kamar agogo Dadi wuya ni zan zamanki bango Fadarki nan zan dinga yada zango Kaman hannuna Rike ki nuna Kina ta sona Miyi so da 'kauna Yi hankali garwashi yana da zafi Ba sirrin in an ce a bude marufi Abinda ya birge akewa tapi So wanda ya 'kone a masa topi Komai rabo ne, aure rabo ne Hakan na gane Na toshe kunne Hange na nesa nace a barwa manya Komai idan za suyi sai da kwanya Muka dubaru nasu zamu koya Dan gaskiya bata hado da 'karya Wanda zaiyi gulma, ya nemi kurma Ba 'da ya nema, ya yada girma Ranar da bake babu ni hakika Gudun jinina yana kama da tsoka Na raina wanzamin da bai da aska Kyan mafadacinsa ya sha a sirka Idan na sauya, kema ki juya Ki canza hanya Na goyi baya Ni saida ke nakiraki mahadi na Ba wanda zai zan biki maddadina Kular mu na a gareki nida 'dana Ki zamma mai yin uzuri gurina Na safa kunfa Ta wanke tsofa Albishiri ban goro ba gyada ba Zama dake yanzu ne na 'daura 'dan ba Nai kattari tinda ban rashin rabo ba Watanki ba zanyiwa tambari ba Da kinji take Daure ki mike Da yin hakan zan gane kinji dadi Hirar mu soya muyi cikin nisadi Mu wa taya dan duniya da fadi Samu naso shike silar zumudi Muje mu dawo Akai a kawao Muna a tare baza mu farrake ba Jini da hanta baza a rarrabe ba Gareki ni baza nabar yabo ba Mai tanadi bazaya sha wuya ba Ki duba isa Ki samu amsa So a salin mai nazari natsatstsa A hankali zuciyata kinka ratsa Ina gwajin 'kauna gareki tsantsa Zauna dani kusa bani so ki motsa Dare da rana Suke gudana Tabo da tana matsayi namu nidake shine
Lyrics powered by www.musixmatch.com
instagramSharePathic_arrow_out