Lyrics

Yaraye-iye Oh woah, woah, woah Yeah-yeah Oh woah Emini Boyskido (oh yeah, yes, ahh) Assalamu alaikum (ahh yeah) Yarinya juyo (juyo) So zaki bani (bani) Dan Allah miko (miko) Ajiya za na baki (ahh yeah) Zuciya ta ungo (ungo) Gaki kyau hali (eh yeah) Ai yaraye (eh yeah) Na lura Kece ruhi na Buri na A kawo ki daki na Buga mun ganguna Aure yau an dora Ni da ke zamu zauna Sai ki bini muje, gida-gida Aure iye, aure Aure na, na, na, na Aure iye, aure Aure na, na, na, na Kwalliya tsaf-tsaf Anko ya dinku gaba daya All my friends and family sun fito gaba daya Kira mai canji Ban Dollar bundle guda daya Ayeh oh wo wo Ayeh wo, wo, wo Kece a zuciya Sarauniya ga dukiya na Yau auren mu na matsu kizo gida na Buga mini ganguna Aure yau an dora Ni da ke zamu zauna Sai ki bini muje, gida (gida) Oh aure iye, aure Aure na, na, na, na Aure iye, aure Aure na, na, na, na Na saba da ke Na aminta da ke Soyayya da ke Zaki kamar rake Baby bude min kofa ta zuciyar ki Nuna min hanya na zo gabanki Na lura Kece ruhi na Buri na A kawo ki daki na Buga mun ganguna Aure yau an dora Ni da ke zamu zauna Sai ki bini muje, gida-gida Aure iye, aure Aure na, na, na, na Aure iye, aure Aure na, na, na, na Jani muje sama, sama, sama, sama Jani muje kasa, kasa, kasa, kasa Mai ganga na gode Emteey ya gode ai Sama, kasa, sama, sama Ai! Yaraye iye Buga mini ganguna Aure yau an dora Ni da ke zamu zauna Sai ki bini muje, gida-gida Oh Aure iye, aure Aure na, na, na, na Aure iye, aure Aure na, na, na, na Buga mini ganguna Aure yau an dora Ni da ke zamu zauna Sai ki bini muje, gida-gida Oh Aure iye, aure Aure na, na, na, na Aure iye, aure Aure na, na, na, na Eh yeah Eh yeah Ai yaraye iye (oh woah, woah, woah) Eh yeah Eh yeah Ai yaraye iye (aure) Eh yeah Eh yeah Ai yaraye iye (aure) Eh yeah Eh yeah Ai yaraye iye Beats fx
Writer(s): Emteey Shmurda Lyrics powered by www.musixmatch.com
Get up to 2 months free of Apple Music
instagramSharePathic_arrow_out